Wannan wasu zafafan hotunane da Rahama Sadau Ta Sanya A Page dinta na IG Inda wasu ke yabawa da hotuna ta ind kuma wasu suke sukar hotunan domin wai sun cika hadewa da maza.. to mudai sai muce mata Allah yakaro farin jini dakuma daukaka baki daya Ameen.



Post a Comment

 
Top