Minista Sadiya Ta Karyata Jita Jitar Da Ake Yadawa Na Cewa Yau Za'a Daura Mata Aure Tare Da Shugaban Kasa Muhammad Buhari  Tayi Sanarwar ne A Shafinta Na Twitter inda Take Cewa labarin Dayake Yawo A Media Na Cewa Zasuyi Aure tsakanin ta Da Buhari ba Haka Bane, har'ila Yau Tace Ita da Shugaba Buhari  Sun Juma Tare A Matsayin Abokai haka Zalika itama Aisha Buhari Kawartace Ta Kusa don Haka Zata Cigaba Da Mutunta Wannan Dangantaka Dake Tsakanin ta dasu...

@M Inuwa



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top