MUSIC : Isah Ayagi - Rumaisa A+ A- Print Email Wannan wata sabuwa waka ce mai suna "Rumaisa" wanda tayi dadi sosai ita dai wannan wakar soyayya ce. Wanda nasan duk wanda yaji wakar idan shi dan soyayya ne ko kuma mai budurwa kai suna Rumaisa ce to shi kenan. Download Audio Now ©HausaLoaded
Post a Comment