Rashin karfin mazakuta na nufin matsalar rashin cikakken karfin al’aurar namiji baligi ko raguwar karfin mazakuta yayinda aka fara saduwa ko kuma rashin mikewar al’aurar yayinda ake bukatar fara jima’i. Bincike ya nuna cewa wannan matsala tafi yawa ga masu shekaru 40 zuwa 70, kuma tana karuwa ne a lokacinda mutum yake manyanta. Saidai duk da haka akwai matasa da dama masu irin wannan matsala wanda basu kai shekara 40 da haihuwa ba matsaloli Kamar su: 
・~Erectile dysfunction (ED) 
・~Premature ejaculation /enhancers/energizers
・~Low sperm count/volume/motility
・~penis shrenkage 
・~Male low libido /sex appetizers 
~Male infatility...
                 
SAURIN KAWOWA (INZALI) 

Abincin tunani shine ilimi, abincin ruhi shine kwanciyar hankali, abincin zuciya farin ciki, abincin sha'awa biyan bukata. Biyan bukatar jima'i tsakanin ma'aura na fuskantar 'kalubale da barazana ga wasu ma'auratan da dama. Shin kokasan cewa rashin biyan bukatar iyalinka zai iya haddasa maku matsaloli munana?

Wasu masana a wata cibiyar bincike ta kimiyya dake Amurka sun gano cewa: Biyan bukatar namiji da mace wajen jima'i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci. Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu, haka kuma, kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa. Abin mamaki shine, kashi 75 na wasu maza na kasa jurewa su tsawaita lokacin biyan bukatarsu zuwa minti 3 ko 6, sabanin lokacinda wasu matan ke bukata don biyan bukatarsu.

Haryanzu dai babu wani sahihin bayani ko dalili dake bayyana dalilin wannan matsala, saidai wasu bayanai akan dalilan dake iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga wasu mazan (premature ejaculation)...

ƘANƘANCEWAR GABA 

Kankancewar gaba na nufin raguwar girman al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙaramin yaro - ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da take kwance (flaccid state) ko a miƙe (erect state) saɓanin yanda take ada. Wannan yanayi na faruwa ga mutum ne a lokacin da yake manyanta cikin rayuwarsa, a dabi'ance. Hakan na faruwa ne ga mutane da shekarunsu na haifuwa suka kai 30 zuwa 40. Amma duk da haka akan sami matasa da yawa wanda basu kai ga wadannan shekarun haifuwa ba...

Muna Tura magani zuwa ko'ina a fadin duniya:





WhatsApp +2348037538596
Sirrin Rike Miji 


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top