Mutumin nan dan kasar Italiya da ya fara shigowa da cutar Coronavirus Najeriya ya bayar da gudunmawar jini ga hukumomin lafiya a jihar Legas...
Mutumin nan dan kasar Italiya da ya fara shigowa da cutar Coronavirus Najeriya ya bayar da gudunmawar jini ga hukumomin lafiya a jihar Legas...
Sojojin Najeriya da ke yaki da masu satar mutane a jihohin Zamfara da Katsina sun ba da rahoton cewa sun kawar da wasu ‘yan bindiga guda 26 ...
Jihar Oyo ta bayyana samun mutum na farko da ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19. Gwamnan jihar, Seyi Makinde ne ya tabbatar da hakan ...
Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya. Mutanen an samesune a Jihar Lega...
Hukumomin kasar Italiya sun sanar da cewar ranar Sabar, 21 ga watan Maris, mutane 793 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, ab...
Dan kwallon Bayern Munich, Robert Lewandowski da matarsa Anna sun bayar da gudunmuwar Euro miliyan daya domin yaki da cutar coronavirus. ...
A yayin da Duniya ke ci gaba da yakar cutar Coronavirus/COVID-19 Najeriya ma na iya nata kokarin dan ganin ta kare al’ummarta daga Annobar d...
Hukumar da ke kula da tashoshin jiragen kasa (NRC) ta dagatar da daukan fasinjoji dake fadin kasar har zuwa wani lokaci, wanda matakin zai f...
Sauke Sabuwar Wakar Muhammad Melery Mai Suna “Kina Raina” Wakar Dai Kamar Yanda Muka Sani Ta Soyayya Ce, Inda Mawakin Yake NuNa Girman Soyy...
Sauke Wakar Lsvee Tare Da Dj Ab “ Kudin Makaranta Ep2″ Wakar Mawakin Yayita Ne Game Da Wata Baby Data Cinye Mashi Kudin Makarantar Shi . S...
Shin kasan dalilin da yasa ake kiran Corona da Covid-19 ? Hukumar lafiya wadda aka fi sani da WHO ita ce ta samar da sunan a ta bakin shuga...
View this post on Instagram If you see someone without a smile give them one of yours #smileissunna...
Fitaccen mawakin sarautar nan mai suna Naziru M Ahmad wanda a ke yi wa lakabi da Sarkin wakar Sarkin Kano ya yi murabus daga mukamin sa. ...
Shahararren mawakin Hausa, kuma tsohon jarumi a masana'antar Kannywood, Adam A Zango, ya fara bin mutane 31 kacal wanda ya zaba ya kuma...
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake yabon matarsa da cewa tana da Ilimin Boko daga Arabiyya. ...