ALLAH TA'ALA YA HANA MU ƘARYA, MANZON ALLAH SAW YA JA KUNNEN MU AKAN ILLAR ƘARYA DA HATSARIN TA. ƘARYA ITACE BAYAR DA LABARIN ABINDA BA'A YI BA, KO KUMA ƘARYA TA ABINDA AKAYI, KO MUTUM YA FAƊI ABINDA…
ALLAH TA'ALA YA HANA MU ƘARYA, MANZON ALLAH SAW YA JA KUNNEN MU AKAN ILLAR ƘARYA DA HATSARIN TA. ƘARYA ITACE BAYAR DA LABARIN ABINDA BA'A YI BA, KO KUMA ƘARYA TA ABINDA AKAYI, KO MUTUM YA FAƊI ABINDA…
KALMAR DUNIYA KALMACE TA LARABCI, WANDA TAKE NUFIN ƘASƘANTACCIYA, MARA DARAJA, DA ƘIMA BAHAUSHE YAYI AMFANI DA KALMAR DUNIYA ACIKIN KARIN MAGANA DA SALON ZANCE, WAJAN NUNA ,RASHIN SAKIN JIKI DA SH…
Valeria (Iman) Porkhova, sananniyar mai fassara Al-Qur'ani da yaren Rasha ta rasu - Ta rasu ne tana da shekaru 79 a duniya - Fassararta kadai ce wacce aka yi da ayoyi kuma manyan malaman musulunci na…
Shahararren jarumin shirya fina finai kuma mawakin siyasa karkashin jam'iyar apc babban chinedu ya mayar da martani mai zafi akan cewa kowa sai yazo yayi rigista na kungiyar masana'antar kannywood. W…
Wadannan sune sababbin hotunan da jaruma hadiza aliyu gabon na saki a shafinta na instagram wanda sunka haskaka kuma sunka dauki hankalin mutane sosai. Ga dai hotunan ku kalla. Mun Dauko Daga Shafin …
Daga Shu'aib kabir. Nafarko - Kiran gaggawa ga jakadan Nigeria ya dawo Gida Nigeria. Na Biyu - Nigeria ta bazata halacci taron tattalin arzin Africa ba, wanda aka shirya yinsa a kasrmar Afrika ta kud…
Daga: jaridar dimokuraɗiyyar An samu harbe-harben bindigogi a safiyar yau a wurin taron fidda gwani na jam'iyar PDP wanda ya kai ga kawo karshen gasar. Yunkurin da Sanata Dino Melaye ya yi na shig…
Ana kiran Habbatus-sauda da sunaye da yawa, misali ana kiranta da"Habbatul Baraka" da larabci, wato kwaya mai albarka. Da turanci kuma ana kiran ta da 'the blessed seed', Black Cumin, Nigella Sativa,…
1- AL-ANNA'NATU: Itace mace mai yawan qaryar ciwon kai, ko kuma ciwon wani abin daban, Alhali kuma qarya take yi, Babu Abinda ke damunta, To tun kafin ka Aureta Idan ka gane ta da wannan halayen na q…
A bisa al'ada na zamantakewan aure tsakanin ma'aurata da zaran sun gama saduwa sukan yi hira ne a tsakaninsu game da jima'in da suka yi ko kuma wani batun na daban ko kuma su kwanta bacci. Hakan bai …
Idan dai baku manta ba shafin Hausaloaded.com ya kawo muku irin martanin da tsohuwar jarumar shirya finafinain hausa wato Mansurah Isah matar Shahararren jarumi Sani musa danja akan rashin lafiya yar…
Burin Duk ’Ya Mace ce Ta yi Aure Ta Zauna Dakin Mijinta – Fati Ladan Mene ne takaitaccen tarihinki? Sunana Hajiya Fati Ladan kuma ni haifaffiyar garin Kaduna ce, na yi karatuna tun daga firamare zuwa …
An bayyana tabarbarewar tsaro da ya ki ci ya ki cinyewa a Najeriya musamman yankin Arewacin kasar, a matsayin wata manakisa daga bangaren 'yan siyasa da Soji wadanda suke azurta kan su da makudan kud…