Kasar Saudiyya ta gayyaci shahararriyar mawakiyar kasar Amurka Nikci Minaj, domin ta yi musu waka - Kasar ta gayyace ta ne domin gabatar da wakar a wani biki da zata gabatar ranar 18 ga watan Yuli -…
Kasar Saudiyya ta gayyaci shahararriyar mawakiyar kasar Amurka Nikci Minaj, domin ta yi musu waka - Kasar ta gayyace ta ne domin gabatar da wakar a wani biki da zata gabatar ranar 18 ga watan Yuli -…
Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu musamman jinnul Ashiq…
1. Wasu mazan suna fadawa neman mata ne saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce bata iya zaman aure ba, wacce bata iya kissa da tarairaya ba. Wacce bata san me rayuwar aure ya kunsa ba. Ita …
KUYI SHARE DAN ALLAH SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA, Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke, 1- Qaro, 2- Yayan Gwanda, …
Shugaban kasa Muhammad Buhari yace akwai wahala sosai wajen gabatar da nasarorin gwamnatinsa ga yan Najeriya, inda ya daura laifin akan manyan yan Najeriya da ke sanya ra’ayin kansu a ciki. Shugaban …
ABUBUWAN DA KE SA NAMIJI FADAWA NEMAN MATA: 1. Wasu mazan suna fadawa neman mata ne saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce bata iya zaman aure ba, wacce bata iya kissa da tarairaya ba. Wacc…
Wasu suna cewa ai ta wakilta wani ya zamar mata waliyyi!. To ba hakkinta ba ne ta ayyana waliyinta, matukar wadanda shari'a ta ayyana suna nan, kuma ba sabanin addini aka samu ba tsakaninta da su, mu…
Wakili__ in cinema July 12, 2019. Sulaiman Yahya Bosho, Ali Nuhu, Hadiza Aliyu Gabon, Aminu Shariff Momo, Aisha Aliyu Tsamiya, Garzali Miko, Haraja Isah, Tijjani Asase, Rabi'u Daushe, Mustapha Nabras…
Aure na iya zama abu mafi kololuwar jin dadi da walwala a rayuwar dan Adam, a wasu lokuttan kuma ya kan zama tamkar mutum na zaune a gidan yari ne wani sa'ilin ma na gidan yari yafi ka kwanciyar hank…
A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure inda tace “da aure da mutuwa duk lokacine, idan lokacina yayi ai zan daga, babu mijinne, ku fito ku …
Jaruma nafisa Abdullahi itama tana daga cikin manya jaruman kannywood wanda har a yanzu suke haskakawa a masana'antar. ©HausaLoaded …
Aure na iya zama abu mafi kololuwar jin dadi da walwala a rayuwar dan Adam, a wasu lokuttan kuma ya kan zama tamkar mutum na zaune a gidan yari ne wani sa'ilin ma na gidan yari yafi ka kwanciyar hank…
Masha Allah a madadin ceo Hausaloaded blog Abubakar Rabiu da mabiya ziyarar wannan shafi na taya shahararren mawakin nan nura m inuwa wannan cigaba daga sana'arsa. Daya daga cikin yaran nura m Inuwa …
Kwanakin baya na yi ta samun korafi daga bakin mata suna kawo kokensu akan miskilan maza. Da yawa na takaicin halayyar irin wadannan mazaje saboda dabi'arsu ta nuna halin ko in kula. Duk da ansan cew…