Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, an yi cece-kuce akansu, yayinda wasu suka yaba, wasu kuwa cewa suka yi basu yi ba. …
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, an yi cece-kuce akansu, yayinda wasu suka yaba, wasu kuwa cewa suka yi basu yi ba. …
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda ta yi suna wajan sukar gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari, a yanzu tace, saboda wannan hoton na shugaban ta rage adawa dashi. Ummi ta rub…
Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta sai wani yace mata, Allah ya tsinewa me karin gashi da kuma wadda take karawa mutane Allah ya shir…
Fitaccen jarumi kuma mai bada Umarni Iliyasu Abdulmumini wanda ake yi lakabi da 'Tantiri' ya bayyana cewa ya fita daga cikin masana'antar shirya Finafinan Hausa, saboda rashin gamsuwa da shugaban na…
Ga jawabin adam a zango ALHAMDULILLAH ALLAH YASA MU DACE! ALLAH YASA MUNA DA TSAWON RAI. NA BAYAR DA RAINA FANSA AKAN MUTUNCIN UWATA DA MUTUNCINA KUMA BAZAN TABA YIN DANA SANI BA KO MENENE ZAI FARU D…
Ran Nafisa Abdullahi Ya Baci A Lokacin Datayi Ido Biyu Da Abinda Hadiza Gabon Tayima Amina Amal Nafisa Tace Kawai Dan Taga Bazata Iya Ramawa Bane Shiyasa Ta Wulakantata A Idon Duniya Ba Kuma Tasan Ce…
Daga Barista Abba Hikima Duk da ba na kallon Hausa films Sosai kuma ban san da yawa daga cikin su ba. Amma abun da naga Hadiza Gabon ta yiwa wata mai suna Amina Amal, bai kamata ba kuma ya sabawa ku…
Daga M Inuwa MH Kwanakin Baya Jaruma Empire Wato Hauwa Mai Maganin Mata Ga Daga Ido Da Ido Babu Tsoro Tayi Bidiyo A Instagram Tace Hadiza Gabon Da Laila Ali Usman Yan Lasbian Ne Kuma Suna Neman Juna …
Ya Zama Dole Muce Wani Abu Akan Wannan Rigimar Tsakanin Hadiza Gabon Da Amina Amal. 1. Me yasa Hadiza Gabon ta tsargu bayan yarinyar bata ambaci suna ba? 2. Me yasa Hadiza Gabon ta dauki doka a hannu…
Na lura da yadda tuni mutane suka yankewa Hadiza Gabon hukunci, a saboda wasu kalamai marasa tushe da Amal ta yada. Magana ta gaskiya, kamata yayi Hadiza ta kai kara gun hukuma, ba wai ta dau huk…
Daga Comrade M.K Soron Dinki Tirrrrrr! Irin abubuwan da suke faruwa a tsakanin Hadiza Gabon da Amina Amal ya zama abun kunya a cikin Hausawa da duniyar musulunci. Amma ban yi mamaki ba saboda dama mu…
Nan Jaruma Hadiza Gabon ce take tilasta Amina Amal ta karanta chats nasu domin mutane su san cewa Amina Amal ce ma take cewa tana sonta, ita bata taba neman Amina Amal da iskanci ba. ©HausaLoaded …
Amina Amal kenan tana bawa Hadiza Gabon haquri bayan ta zarge ta da cewa tana neman ta da iskanki... Domin jin cikakken bayani daga jaruman guda biyu ©HausaLoaded …
Suna: Mijin Yayata Tsara Labari: Nura Mustafa Waye Kamfani: Intishar Multimedia Shiryawa: Rabi’u The King Umarni: Nura Mustafa Waye Jarumai: Ali Nuhu, Jamila Nagudu, Isa Adam, Fati Shu’uma, Rahma M.K…
ABINDA AKA YIWA WANNAN BAWAN ALLAH TA'ADDANCI NE AUDIO : HIRAR DA HABIBU NAKASARI Tun jiya da daddare na karanta wannan labarin a jaridar Rariya wasu azzalumai sun shiga gidan su wannan bawan Allah m…