Da misalin karfe 11 na safiyar yau, Lahadi ne aka sake samun wani sabon mutum bayan mutane 3 na jiya daya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19...
Da misalin karfe 11 na safiyar yau, Lahadi ne aka sake samun wani sabon mutum bayan mutane 3 na jiya daya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19...
Hukumar Kula da zirga-zirgar a baban hawa dake babban birnin tarayya Abuja ta umarci jami’anta dake aikin kula da zirga-zirgar ababen hawa a...
Wannan bidiyo yayi matukar kyau sosai wanda mawakin ya hwa tare da shida jamila umar wanda anka fi sani da real amal. Wanda zaku iya ka...
Duk da Duniya na cikin fafutukar ganin ta kawar da Annobar cutar Coronavirus/COVID-19, an samu wani Rahoto me dadin ji inda aka fitar da su...
Tsohon Shugaban Real Madrid ya mutu ranar sati bayan ya kamu da cutar corona virus/Covid-19. Sanz mai shekaru 76 ya kasance shugaban Madrid ...
Tauraron dan kwallon kafar Brazil da Barcelona, Ronaldinho a jiya,Asabar ne ya cika shekaru 40 saidai ya cika wadannan shekarunne a gidan y...
Jaruman sojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 26 a jihohin Zamfara da Katsina inda suka kwato makamai da kubutar da wasu mutane da aka yi ga...
A jawabin da Gwamnan Jihar Akwa-Ibom, Emmanuel Udom ya yi was mutanen jihar, ya ce gwamnati ba zata rufe makarantun jihar ba tunda babu raho...
Mutumin nan dan kasar Italiya da ya fara shigowa da cutar Coronavirus Najeriya ya bayar da gudunmawar jini ga hukumomin lafiya a jihar Legas...
Sojojin Najeriya da ke yaki da masu satar mutane a jihohin Zamfara da Katsina sun ba da rahoton cewa sun kawar da wasu ‘yan bindiga guda 26 ...
Jihar Oyo ta bayyana samun mutum na farko da ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19. Gwamnan jihar, Seyi Makinde ne ya tabbatar da hakan ...
Da Duku-Dukun safiyar yau,Lahadi an sake samun mutane 3 dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya. Mutanen an samesune a Jihar Lega...
Hukumomin kasar Italiya sun sanar da cewar ranar Sabar, 21 ga watan Maris, mutane 793 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, ab...
Dan kwallon Bayern Munich, Robert Lewandowski da matarsa Anna sun bayar da gudunmuwar Euro miliyan daya domin yaki da cutar coronavirus. ...
A yayin da Duniya ke ci gaba da yakar cutar Coronavirus/COVID-19 Najeriya ma na iya nata kokarin dan ganin ta kare al’ummarta daga Annobar d...