Gwanin Ban tausai: Yanda Budurwarsa ta shekaru 3 ta gayamai su daina soyayya dan kuwa ta samu sabon masoyi

Allah Sarki Soyayya da dadi amma Rabuwa da ciwo, Kuma masu iya magana na cewa son maso wani koshin wahala.   Wani matashi da budurwarsa da yake tsananin so ta ce masa ta samu wani saurayi kuma tana so…

Read more »

Kalaman Sarki Sanusi II akan Rashin tabbas na Mulki sun dauki hankula

Wasu kalaman da Sarki Muhammad Sanusi na II yayi akan mukami sun dauki hankula a shafukan sada zumunta inda akai ta yadasu.   Sarkin,kamin a tsigeshi, an ganshi a bidiyon yana bayanin cewa, Saikai Bar…

Read more »

Hotuna: Kalli Yanda Sarki Sanusi yayi bankwana da Kanawa kamin ya bar Kano a yau

wadannan sune jerin hotunan da akayiwa sarki sunusi tsohon sarkin kano yayin da yakeyin bankwana da mutanen kano.. …

Read more »

Ku daina mana ta’aziyya, ba mutuwa aka mana ba – diyar Sunusi II Yusrah

Biyo bayan tsige tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II mai murabus, diyarsa ta fito a kafar sadarwar zamani ta Twitter tana yin gargadi tare da kashedi ga masu jajanta musu, inji rahoton TheC…

Read more »

YANZU-YANZU: Ganduje Ya Tsige Sarkin Kano ,Sanusi Lamido Sanusi
YANZU-YANZU: Ganduje Ya Tsige Sarkin Kano ,Sanusi Lamido Sanusi

Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnatin jihar Kano ta tsige mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu. Hadimin gwamnan Kanon kan sabbin kafafen yada labarai, Salihu Tanko Y…

Read more »

Najeriya ta soke layukan waya sama da miliyan 2 saboda dalilan tsaro
Najeriya ta soke layukan waya sama da miliyan 2 saboda dalilan tsaro

Hukumar sadarwar Najeriya ta sanar da soke layukan waya miliyan 2 da dubu 200 wadanda ake amfani da su ba tare da yi musu rajista kamar yadda dokar kasa ta tanada ba.   Shugaban hukumar Farfesa Umar D…

Read more »

Coronavirus/covid -19: Mutum Na 19 Ya Mutu a Amurka
Coronavirus/covid -19: Mutum Na 19 Ya Mutu a Amurka

Hukumomi a Amurka sun tabbatar da mutuwar mutum na 19 yayin da jami’an gwamnatin Shugaba Trump suka ce suna fadi-tashin ganin an hanzarta samar da kayayyakin gwaje-gwajen cutar coronavirus.   Ranar As…

Read more »

Najeriya ta lashi takobin ci gaba da kokarn dakile yaduwar cutar Coronavirus/covid 19>>Shugaban Buhari
Najeriya ta lashi takobin ci gaba da kokarn dakile yaduwar cutar Coronavirus/covid 19>>Shugaban Buhari

Shugaban Kasa Buhari ne ya fadi haka a wani sako da ya aikewa kasashen da Lamarin yayi kamari sakon jaje tare da shan al’washin hada Kai domin kawar da wannan Annoba ta cutar Corona virus, da ta addab…

Read more »

Wata Sabuwa: An sake samun bullar Cutar Coronavirus/COVID 19 a Najeriya
Wata Sabuwa: An sake samun bullar Cutar Coronavirus/COVID 19 a Najeriya

Labari da dumi duminsa daga Najeriya Gwamnatin Najeriya ta sake tabbatar da sake bullar cutar coronavirus (COVID-19) a jihar Legas.   Ministan Lafiya, Osagie Ehanire, wanda ya bayyana hakan yayin wani…

Read more »
 
Top