Dalilin Da Yasa Na Fi Aminta Da Rahama Sadau A Masana'antar Kannywood - Sadiq Sani Sadiq
Dalilin Da Yasa Na Fi Aminta Da Rahama Sadau A Masana'antar Kannywood - Sadiq Sani Sadiq

Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa a duk fadin farfajiyar Kannywood ba shi da wanda tafi kwanta masa a rai kaman jaruma Rahama Sadau. Sadiq ya fadi haka ne a wata hira da ya…

Read more »

Mawaki Nazifi Asnanic Ya Shiga Sahun fitattun mutanen 10 A Jahar Kano
Mawaki Nazifi Asnanic Ya Shiga Sahun fitattun mutanen 10 A Jahar Kano

Wani bincike da aka gudanar ya zakulo shahararren mawakin nan na Kannywood da bukukuwa, Mallam Nazifi Asnanic daga cikin fitattun mutane 10 a jahar Kano. A bisa ga binciken wanda jarumin ya wallafa a…

Read more »

DUNIYACE: Yadda Daso Tayi Wanka Arafi Da Mutane Ya Janyo Mata Cece Kuce
DUNIYACE: Yadda Daso Tayi Wanka Arafi Da Mutane Ya Janyo Mata Cece Kuce

Kannywood: Kalli Yadda Daso Keyin Wanka Arafi Da Mutane Ya Janyo Mata Surutu …

Read more »

Rikici Ya Sake Barkewa: Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali
Rikici Ya Sake Barkewa: Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali

Rikici Ya Sake Barkewa: Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali …

Read more »

Har yanzu ban fita daga Kannywood - TY Sha’aban
Har yanzu ban fita daga Kannywood - TY Sha’aban

TY Sha’aban ya tabbatar da hakan ne yayin wata tattaunawa wakiliyar mu, inda ya ce shi ya na cikin masana’antar Northflix Na wallafa A kwanakin baya akwai wani fim da ku ka shirya mai suna Tauraron B…

Read more »

MUSIC : Isah Ayagi - Amarya Tayi Tsaf (Madubina Album)
MUSIC : Isah Ayagi - Amarya Tayi Tsaf (Madubina Album)

Wannan wata ƙayataciyyar waka ce da isah agayi yayi mai suna " Amarya tayi Tsaf" wanda wannan wakar tayi dadi sosai. Wanda a kullum Hausaloaded na kokari wajen kawo muku ƙayatattun Abubuwa domin fari…

Read more »

Bidiyo : Adam A zango Ya sake Barota Da Zafi......

A cikin wannan bidiyo da wata tasha mai suna Duniyar kannywood na wallafa a channel dinta wanda wani muhimmin jawabi ne da jarumi adam a zango yayi akan wutar da ke ruruwa a masana'antar kannywood. W…

Read more »

Sabuwar Kasidar Shehi Mai Tajul Izzi - Mamah 2020
Sabuwar Kasidar Shehi Mai Tajul Izzi - Mamah 2020

Sabon Majalasin Shehi Mai Tajul Izzi Na Wannan Shekarar 2020 …

Read more »

Anyi Zube Ban Kwarya Akan Rigingimu Da ke Faruwa A Kannywood wanda Bbchausa Na Tattauna Dasu

A cikin wannan tattaunawa da bbchausa hausa nayi mai suna Ra'ayi wanda sunka gayyato mutane kamar haka domin fadin albarkacin bakinsu. 1. Ismail Na abba Afakallahu (Shugaban hukumar tace fina finai) …

Read more »

Bidiyo : Mawakin Da Yayi Wakar Bidiyon Tsiraici Na Maryam Booth da Deezell Ya shiga Hannu (kalli bidiyo)

Wannan mawakin da yayi waka mai suna "Zindir"tayi leaked shine a yau sunka shiga hannu wanda dai yayi ta kuma kiran wasu wadanda wannan Abubuwan nayi yawo a social media. Shine yau ya shiga hannu wan…

Read more »

Masha Allah : Allah Ya Azurta Jarumi Mustapha Nabraska Da Haihuwa
Masha Allah : Allah Ya Azurta Jarumi Mustapha Nabraska Da Haihuwa

Albishirinku yan uwa ma'abota ziyara wannan shafi a yau munzo muku da labarin cewa a yau Allah ya azurta jarumi Mustapha Badamasi wanda ake ma lakabi da "Nabraska". A madadin Ceo Hausaloaded da maziy…

Read more »

WAYEWA: Kalli Yadda Muhammad Buhari Yake Hannu Da Mata A Kaduna
WAYEWA: Kalli Yadda Muhammad Buhari Yake Hannu Da Mata A Kaduna

WAYEWA: Yadda Muhammad Buhari Yayi Hannu Da Matai Makiyar Gwamnan Kaduna Ya Janyo Mishi Cece Kuce …

Read more »

Bidiyo: karshen Tika Tika Tik ! Bidiyon Tsiraici Na Shafara'u kwana Casa'in arewa24 Tayi Martani (kalli bidiyo)

Bayan yadda mutane naga bidiyon jaruma shafara'u mai shirin kwana Casa'in wanda Arewa24 ke gabatarwa yayi muni sosai shine tayi martani akai. Wanda shafin Hausaloaded ya dauko muku daga wani shafin Y…

Read more »

Misbahu M Ahamd Ya Fadi Yadda Yan Kannywood Zasu Samu Mafita
Misbahu M Ahamd Ya Fadi Yadda Yan Kannywood Zasu Samu Mafita

A SAKAMAKON taɓarɓarewar al'amura da ke wanzuwa a masana’antar finafinan Hausa, wani kwamiti da 'yan fim ɗin su ka kafa ya ɗauri aniyar yin gangamin yin addu'o'i tare da azumi domin ceto masana'antar…

Read more »

MUSIC: Melery - 'Albishiri' Latest Song 2020
MUSIC: Melery - 'Albishiri' Latest Song 2020

Melery Albishiri 2020 Hausa Songs, Sauke Wakar Muhammad Melery Mai Taken “Albishiri” Kamar Yanda Ku Sani, Melery Shima Daya Ne Daga Mawakan Shareef Studio,. Yayi Wakar Cikin Salo Na Daban Da Kumu Sal…

Read more »
 
Top