VIDEO : Dogo Ne - Yaushe (Offocial Video HD)

Dogo Ne is an upcoming artist from Abuja, he came out with his very first  single this year,(yaushe)which made him popular, he said the music is made to motivate artist on how to stand up for their s…

Read more »

An zo Gurin ! Karanta Ana Zargin Mawaki Deezell ne Ya Fitar Da Videon Tsiraici Na Maryam Booth

Bayan irin tuhume tuhumen da ke yawo da cewa ana zargin mutum biyu masu akala da wanda ya fitar da wannan bidiyo. Shine shafin Hausaloaded yayi kichibis da wadanan hotuna da suke yawo Soshiyal midiya…

Read more »

Mansurah Isah Tayi Martani Mai zafi Akan Yada Videon Tsiraici Na Maryam Booth
Mansurah Isah Tayi Martani Mai zafi Akan Yada Videon Tsiraici Na Maryam Booth

Tsohuwar jarumar kannywood matar mansurah isah tayi martani mai zafi kan yadda anka yadda bidiyon tsiraici na jaruma maryam booth. Tayi wannan rubutu ne a shafinta na instagram. "My love My Angel. So…

Read more »

To Fah ! Bidiyon Tsaraici Na maryam Booth Ana Farauta Mutum Biyu Ruwa A Jallo
To Fah ! Bidiyon Tsaraici Na maryam Booth Ana Farauta Mutum Biyu Ruwa A Jallo

'YANZU SHEKARA 3 DA YIN BIDIYON' SHUGABANNIN masana'antar finafinan Hausa su na taimaka wa jami'an tsaro domin kama wasu mutum biyu da ake zargi da ɗaukar wani hoton bidiyo na fitacciyar jaruma Marya…

Read more »

MUSIC : Dogo Ne - Yaushe
MUSIC : Dogo Ne - Yaushe

Dogo Ne is an upcoming artist from Abuja, he came out with his very first  single this year,(yaushe)which made him popular, he said the music is made to motivate artist on how to stand up for their s…

Read more »

Karanta Martanin Ƙaskanci Mai Zafi Da Nafisa Abdullahi Tayiwa wani Da Yace " Rufemana Bakinki Saura Naki videon Tsaraici A Fitar"

Jaruma nafisa Abdullahi tayi martanin cewa "sun san wanda ya fitar da bidiyon Tsaraicin da ake zargin Maryam booth ce shine a shafinta na Twitter take yi rubutu kamar haka:- " We know who did it wall…

Read more »

'Yar Hausa Film Ta sakw Yin Film Din Batsa - Indabawa Aliyu Imam
'Yar Hausa Film Ta sakw Yin Film Din Batsa - Indabawa Aliyu Imam

Shi dai wannan video na jarumar film hausa Maryam Both wanda ake hangenta tsirara a Hotel da wani Sanata a Kaduna abun takaici ne da bakin ciki gami da Allah wadai. Mun sha fada muku cewa wadan nan y…

Read more »

Nafisa Abdullahi Tayi Martani Mai Zafi Kan Wanda Ya Yada Bidiyon Tsairaicin Maryam Both

Kamar yadda kina sani daga jiya ne dai wannan abu ya faru a shafuffukan sada zumunta wanda anka dauki kunfar baki. Shine shafin channel na Youtube mai suna tsakat gida na hada muku wannan hoto dauke …

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyo Zazzafan Martani zuwa Ga masu Yadda Tsiraicin Jaruman kannywood Daga Ali Artwork

Wannan wani zazzafan sako ne daga bakin shaharren editan nan kuma shaharren mai shirya barkwanci wato Ali Artwork wanda anka fi sani da madagwal. Wanda daga jiya zuwa yau ne dai Bidiyon tsirai wanda …

Read more »

Mece ce kaciyar Mata, A Ina Ake Yi kuma Me Ya Sa?
Mece ce kaciyar Mata, A Ina Ake Yi kuma Me Ya Sa?

Majaliar Dinkin Duniya ta kiyasta cewa mata miliyan 200 ne aka yi wa kaciyar mata daga cikin matan da ke raye. Duk da cewa an fi yin kaciyar mata a wasu kasashen Afirka da gabas ta tsakiya 30, a wasu…

Read more »

MUSIC : Garzali Miko - Lilon Soyayya 'New song 2020'
MUSIC : Garzali Miko - Lilon Soyayya 'New song 2020'

To kamar yadda kunka saba samun sababbin wakokin Garzali Miko a wannan shafin Hausaloaded da yake kawo muku . A yau ma mun kara zo muku da sabuwa wakarsa mai suna 'Lilon soyayya' wanda wakar tayi dad…

Read more »

Kada Ku Yi Rajistar Katinan SIM, Ga 'Yan Nijeriya Ba Tare Da Lambar Katin Zama Dan Kasa Ba, (NIN) Ministan Sadarwa, Sheikh Pantami Ya Umarci NCC
Kada Ku Yi Rajistar Katinan SIM, Ga 'Yan Nijeriya Ba Tare Da Lambar Katin Zama Dan Kasa Ba, (NIN) Ministan Sadarwa, Sheikh Pantami Ya Umarci NCC

...layukan waya 3 kacal kowanne dan Nijeriya zai iya mallaka Daga Comr Abba Sani Pantami Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na dijital, Dr. Isa Ali-Pantami ya umarci Hukumar Sadarwa ta Kasa, NCC, da…

Read more »

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Jaruma Halima Ateeta Tayi Babban Rashi
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Jaruma Halima Ateeta Tayi Babban Rashi

Allah yayiwa mahaifiyar Jaruma Halima Atete Rasuwa da safiyar yau 6/2/201/20 a asibiti a Abuja bayan doguwar jinya. Za'ayi Jana'iza a central mosque Abuja. Allah yasa mutuwa hutuce agareta Amin Mun D…

Read more »

  • VIDEO : Garzali Miko - Gidan Biki (Official Video HD)
  • VIDEO : Garzali Miko - Gidan Biki (Official Video HD)
VIDEO : Garzali Miko - Gidan Biki (Official Video HD)

Kamar yadda wannan mawaki ya cika alkawalin da yayiwa mutane kan cewa zai fitar da bidiyon wakarsa to ya cika. Wanda shine munka kawo muku bidiyon kai tsaye daga shafin mawakin na Youtube. Ga mai buk…

Read more »

Ta guntulemai Mazakutarshi kwanaki kadan kamin Ranar aurenashi yayin da ya je yi mata fyade
Ta guntulemai Mazakutarshi kwanaki kadan kamin Ranar aurenashi yayin da ya je yi mata fyade

Wata mata me shekaru 25 ta guntulewa wani Mutum dake shirin Angwancewa da Masoyiyarshi kwannan mazakutarshi bayan da yayi yunkurin yi mata fyade. Lamarin ya farune a yankin Funjab dake kasar Pakistan…

Read more »
 
Top