Kaushin fata abu ne wanda ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai ababen da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai nau’o’in m…
Kaushin fata abu ne wanda ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai ababen da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai nau’o’in m…
Nonuwa, ko nono ko kuma mama kamar yadda wasu suke cewa, wasu kulatai ne guda biyu da suke tsira daga kirjin mace da zaran ta soma balaga, ma'ana fitowarsa yana cikin alamomin balaga na mata. Bayaga …
Shaharriyar Mawakiyar Amerika wato cardi b da ta sauka a jahar legas a cikin manyan biranin Nigeria tazo ne domin yawatawa irin yadda mawaka keyi a duniya. Tazo a Nigeria domin tayi wasa domin ta nu…
Shima dankalin turawa Yana sa Fata tayi kyau da laushi kamar yadda lemon Tsami yake haskaka Fata ta kuma yi sheki, Shima dankalin haka. Yadda ake amfani dashi: Za a markada shi ne…
A Ranar 7 ga Watan Disamban 2019, Babban Limamin Masallacin nan na Al-Furqan da ke Garin Kano, Bashir Aliyu Umar, ya yi magana a kan raba masarautun jihar Kano a hudunar Legit ta ruwaito. Dr. Bashir …
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home, wanda zata bude a garin Kaduna kwanaki kadan d…
Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakokin hausa kuma wakokin Garzali Miko tafe da sabuwar wakar sa mai suna "Soyayya Ruwan Zuma" wanda audio da bidiyo ce. Mun dauko wannan bidiyo da daga shafin …
Gajiya dai wani al'amari ne dake jikin ko wani halitta da jini yake gudana a jikinsa. Don haka duk wani abu mai rai yana iya jin gajiya a jikinsa. Da akwai hanyoyi masu dama dake haifar da gajiya mus…
Sakamakon irin nau’ukan man shafawa na zamani wanda mata da dama basu san dame ake hada su ba. Su dai daga ganin ya yi kyau sai ace zai wa fata kyau. Yawan shafa irin wadannan na’ukan man na haifar d…
A cikin jawabin Kwankwaso ya nuna cewa ba sai mutum dari ko biyu ba A'a ko kadan ne idan kana da hali ka taimaka wata Allah daga daga cikin wanda ka taimaka ba Alkhairi ba gare shi bane kadai harda …
MUSULUNCI A KASASHEN TURAI DA AMURKA Sunan Muhammadu Na Daga Cikin Sunaye Goma Da Aka Fi Radawa Sabbin Yaran Da Aka Haifa A Kasar Amurka Daga Ash-sheikh Ahmad Muhammad Gombe mazaunin Kasar Amurka A …
A cikin shirin daga bakin mai ita jaridar bbchausa tayi hira da aina'u ade wanda ankafi sani laila inda a cikin tambayoyin idan ka sauraren su zaka sha dariya. Kuma zaka fahimci a wane irin abu take …
Wata fitsararriyar tauraruwar fina-finan Kudu me suna Etinosa da a kwanakinnan ta wulakanta littafin Baibul ta hanyar yin amfani dashi a matsayin abin kakkabe tokar taba ta sha alwashin wulakanta Qur…
Fitacciyar jaruma Fatima Muhammad wacce a ka dade ana damawa da ita a masana’antar kannywood da duk wata duniyar fina-finai hausa, Jarumar da ta fi kowacce jaruma fice, farin jini da kuma yawan maso…
Ali jita tare Buzu kaduna sun fitar da sabuwar wakar su mai suna "Hausa boy" wanda nasan zakuji dadin wannan waka. Download and enjoy. Download Audio Now Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©Hausa…