VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 5) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 4) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 3) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

Tirkashi: An kamo Dino Melaye yana siyan kuri'u (Hoto)
Tirkashi: An kamo Dino Melaye yana siyan kuri'u (Hoto)

An gano tsohon sanata mai wakiltan mazabar Kogi ta Yamma, Dino Melaye a cikin wani hoto da ya yi kama da cewa yana rabawa masu kada kuri'a kudi a mazabarsa. Daily Nigerian ta ruwaito cewa an dauki ho…

Read more »

Tirkashi: Ko uwa Ta Ba ta Isa Ta Raba Ni Da Zahraddeen Sani Ba - Adama Muhammad
Tirkashi: Ko uwa Ta Ba ta Isa Ta Raba Ni Da Zahraddeen Sani Ba - Adama Muhammad

-Jaruman fina-finan Hausa kan samu masoya masu tarin yawa wadanda suke sha’awar fina-finansu - Farin jinin nan kuwa ne ya jawo wata mata mai suna Adama Muhammad ga Zahradeen Sani - Bayan kwanaki hudu…

Read more »

Gare ki uwar ’ya’ya
Gare ki uwar ’ya’ya

Aminicin Allah da rahamarSa su tabbata gare ki, ya ke uwar ’ya’ya! Bayan haka na san kina sane da cewa a matsayinki ta uwa ke ce ginshiki mafi girma na samar da al’umma tagari. Idan ba ki kintsa gida…

Read more »

Daga Karshe Darakta Aminu S Bono Ya Baiwa Adam A Zango Hakuri
Daga Karshe Darakta Aminu S Bono Ya Baiwa Adam A Zango Hakuri

Bayyan ko wane ya fadi albarkacin bakinsa shine wannan darakta ya fitar da wani jawabi mai hikima. "Assalamu Alaikum Da fari ina mai Baku hakuri masoya da abokan Sana,a wanda suka hanani bacci cikin …

Read more »

Rashida Mai Sa'a : Mai Sa'a Charity Foundation Sun Kai Ziyarar Bada Tallafi Gidan Yari

Wannan Gidauniya Mai Albarka Karkashin Shugabar Gidauniyar Hajiya Rashida Adam Abdullahi Mai Sa'a Yau Ma Kamar Yadda Ta Saba Takai Ziyarar Rabon Tallafi Ga Bayin Allah Mazauna Gidan Yari Dake Goron D…

Read more »

Buhari ya dawo gida Najeriya daga Burtaniya
Buhari ya dawo gida Najeriya daga Burtaniya

Buhari ya dawo gida Najeriya daga Burtaniya Buhari ya dawo gida Najeriya daga Burtaniya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya bayan makonni biyu a Landan a wata ziyarar sirri. Mista Buhari y…

Read more »

AMFANIN RIDI GA LAFIYAR DAN ADAM

Yawanci ba kowa ba ne ya san alfanunsa ba. Yawanci Hausawa ba su cika damuwa da shi ba, sai wasu ƙabilu dake maƙwabtaka da su. Riɗi daga darajarsa ya kamata mu fahimci lallai yana ƙunshe da amfani ma…

Read more »

Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Darakta Aminu S Bono Da Adam A zango

A yau ne wani sabon al'amari ya bullo tsakanin Jarumi adam a zango da darakta Aminu s bono wanda ya kai kowa ya fadi albarkacin bakinsa. Wanda shine munka kawo muku domin jin yadda al'amarin  ya fara…

Read more »

Bidiyo : Allahu Akbar Ashe Kafin Mutuwar Albani Ya Fatattaki Malamai Masu Zuwa Villa
Bidiyo : Allahu Akbar Ashe Kafin Mutuwar Albani Ya Fatattaki Malamai Masu Zuwa Villa

Allahu Akbar Allah ya kai haske a kabari sheikh Muhammad auwal albani zaria yayi magana kan malamai masu zuwa gidan Gwamnati da cewa sunje addu'a ko ziyara ko taya murna. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dau…

Read more »

Ma'aurata: Abubuwan Da Ya Kamata Mata Su Dinga Ci Domin Karuwar Ni'imar Jikinsu
Ma'aurata: Abubuwan Da Ya Kamata Mata Su Dinga Ci Domin Karuwar Ni'imar Jikinsu

Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su…

Read more »

Matsalar rashin bayyanar da soyayya
Matsalar rashin bayyanar da soyayya

Wannan matsala ta rashin bayyanar da soyayya ta zama ruwan dare a cikin rayuwar auratattar Hausawa, ta yadda ma’aurata kalilan ne suke rayuwar aure mai cike da nuna so da kauna a cikinsa. Ko a cikin …

Read more »

Mantan Jarumai Ne Matsalar Harkar Fim ~ Adam M Adam
Mantan Jarumai Ne Matsalar Harkar Fim ~ Adam M Adam

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Daya daga cikin jarumai da suka dade ana fafatawa da su a cikin masana'antar finafi…

Read more »
 
Top