MUSIC : Ali Jita - Halimatu sadiya
MUSIC : Ali Jita - Halimatu sadiya

Wannan wakar Sadiya Halimatu itace kan layi akan lissafin mawakin ali jita wanda idan baku manta ba yana wakoki akan sunan mata. Wanda idan ban manta ba yayi wakoki wanda kuma wannan shafi ya kawo mu…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

MUSIC : Nura M Inuwa _ Sabuwa waka Mai Zafi
MUSIC : Nura M Inuwa _ Sabuwa waka Mai Zafi "Sarki Goma"

Wannan wata waka ce wanda take mai zafi wanda idan ka saurara zaka fahimci bayyanin wannan mawaki. Shidai wannan mawakin ba sabon mawaki ne ba,kun san shi da salo da iya bayyani a cikin wakokinsa. Ga…

Read more »

SHAWARA GA MATA MASU HANKALIN DA TUNANIN YA KAMATA
SHAWARA GA MATA MASU HANKALIN DA TUNANIN YA KAMATA

*SHAWARA GA MATA MASU HANKALIN DA TUNANIN YA KAMATA* MAGANA KAN KARA AURE ( KISHIYA ) mafi yawanci Mata 90% na shiga cikin damuwa lokaci DA mijinki ke Neman Aure KO kuma zai Kara Aure saboda baki San…

Read more »

Zaman Me Jaruma Sadiya Adamu Take Yi A Otal Din Ni’ima
Zaman Me Jaruma Sadiya Adamu Take Yi A Otal Din Ni’ima

Zaman Me Jaruma Sadiya Adamu Take Yi A Otal Din Ni’ima Zaman Me Jaruma Sadiya Adamu Take Yi A Otal Din Ni’ima To bayan mutuwar auren fitacciyar jaruma Sadiya Adamu yau kusan watanni takwas kenan ta ta…

Read more »

Manoma Sunfi Gama Garin Jama'a Yin Jima'i
Manoma Sunfi Gama Garin Jama'a Yin Jima'i

Manoma sun fi kowa yin jima'i - Binciken kasar Ingila Rahoto daga legithausa. Wani sabon bincike ya nuna cewa manoma sun fi sauran gama garin jama'a yin jima'i - saboda bincike ya nuna cewa kashi day…

Read more »

Masha Allah : Mansurah Isah Tayi Magana Mai Matukar Daukar Hankali Akan Sadiya Haruna Da Ke Gidan kurkuku

Wannan wani bayyani ne da shafin Hausaloaded blog yayi kokarin kawo muku wanda a baya irin rikici ko tsama da na shiga tsakani Mansurah Isah da Sadiya Haruna sai gashi tayi magana mai hikima da neman…

Read more »

Kalli Hotunan Teniola Cewar Jarumar Rahama Sadau

Wannan wasu sababbin hotuna ne da Jarumar Wasa shirya fina finai a kudu mai suna Teniola amma a cikin sabon shirin da suke shiryawa a halin yanzu. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi
Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi

A yau ne shafin Hausaloaded blog yayi kichi bis da wani posting da jaruma ummah shehu tayi a shafinta na instagram wanda ta dora wani bidiyo na adam a zango wanda yake cewa Duk wani  shege da Shegiya…

Read more »

An karrama Ali Nuhu A Kasar Indiya

An karama tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu a Indiya, kamar yadda ya bayyana wa BBC. Wasu dalibai 'yan Arewacin Najeriya da ke karatu a kasar Indiya da malamansu Indiyawa ne suka gayyaci jarumin bik…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Abubuwan Da Ya Kamata Mutum Ya Sani Kafin Ya Kai Ga Yin Aure
Abubuwan Da Ya Kamata Mutum Ya Sani Kafin Ya Kai Ga Yin Aure

Samun nutsuwar ruhi da abokiyar zama ba ya yiwuwa sai ta hanyar auratayya, domin idan ta fuskar fasikanci ne ake zaune da juna wannan nutsuwar ruhi har abada ba za ta taba samuwa ba, wannan kuwa abu …

Read more »

Music: Saniyo M Inuw _ Sadiya Farouk Da Buhari (Shugaban kasa)
Music: Saniyo M Inuw _ Sadiya Farouk Da Buhari (Shugaban kasa)

Wannan dai wakar tayi matukar dadi da burge mutane sosai wanda duk wanda ya saurara zai fahimci zance na kuma zai yarda da cewa wannan fasihin mawakin ya iya wakar aure. Idan kana bukatar waka irin w…

Read more »

An samu Fam Biliyan 1.25 a Asusun Bankin mabaraciya
An samu Fam Biliyan 1.25 a Asusun Bankin mabaraciya

Rahoto daga aminiya,Kirki da jinkai na mutanen kasar Lebanon ya mayar da wata mabaraciya hamshakiyar mai kudi, kamar yadda rahotannin da suka fito daga kasar suka nuna. Hoton Wafaa Mohammed Awad da k…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Hafsat Idris Barauniya Yar Kwalisa

Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma maai kambu wanda ta lashe kyautar babba jarumi a masana'antar kannywood a wannan shekara. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top