Video : Allah Wadaran Naka Ya Lalace : waima shin me yakai Malami Shiga Sabgar Kannywood? - Young ustaz

Young ustaz shima yazo da nashi bidiyo kan lamarin wani malamin addini da jarumi adam a zango. Wanda shine munka dauko muku daga channel din Youtube mai suna "Adon gari tv". Ga bidiyon nan kasa. Mun …

Read more »

SIRRIN MALLAKAR MIJI
SIRRIN MALLAKAR MIJI

  A yau bayanin mu akan yadda mace zata mallake mijin ta ne,kuma cikin sauƙi ba kwashe kudi ba kaice hanya ba saɓawa Allah da manzan sa,babu boka babu matsafa. A zamanin nan da muke ciki yakai ka kaw…

Read more »

VIDEO : Kalli Bidiyon Adam A Zango Yayiwa Malam Tonon Asiri Da Har Ya Mutu Ba zai Manta Ba

Wannan wani sabon martani ne bayan malamin yayi na biyu shima adam a zango shine ya dawo da nashi martani. Kuma wannan duk bidiyon shafin Hausaloaded blog ya kawo muku shi daga farko har karshe. Ga b…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Aisha Buhari Ta Yi Yaji Daga Gadar Shugaban Ƙasa
Aisha Buhari Ta Yi Yaji Daga Gadar Shugaban Ƙasa

Tana Ina? Mai Magana Da Yawunta Ya Sa Wa Bakinsa Takunkumi *Tun Daga Aikin Hajji Har Yanzu Babu Labarinta *Hadimanta Ne Ke Wakiltarta A Wajen Taro *Tana Gudanar Da Harkokinta A Kafar Sada Zumunta *Bi…

Read more »

Tirkashi: Amarya Ta Tsunduma Tsundum cikin soyayyar mawakin Da Ta Dauko Yayi Mata waka a Wajen Bikinta
Tirkashi: Amarya Ta Tsunduma Tsundum cikin soyayyar mawakin Da Ta Dauko Yayi Mata waka a Wajen Bikinta

Wani abin mamaki ya faru a wajen auren wata budurwa a kasar Amurka - Budurwar dai mai shekaru 26 ta dauko wani sabon mawaki yayi mata waka - Kawai sai soyayyar wannan mawaki ta shiga zuciyarta, har t…

Read more »

Tuna baya: Jerin sunaye Da Hotunan Jaruman Nollywood mata Da suka Bar Addinin Kiristanci suka Dawo Musulunci

Da yawa daga cikin jaruman fina-finai na kudancin Najeriya na Nollywood mata sun canja addini daga Kiristanci suka dawo addinin Musulunci. Wadannan jarumai mata dai duka suna da dalilansu na barin ad…

Read more »

Video Allahu Akbar Kalli Bidiyon Martanin Sheikh Ja'afar Da Albani Akan Halayen Malamai

Wannan wani bidiyo da wannan malami sunkayi a lokacin suna raye shine yanzu wannam abu ke faruwa da malaman da sunka kai kansu a gidan Gwamnati. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded…

Read more »

Video : Sani Danja - Big Boy (official video)

Wannan wani sabon salo na sani musa danja yayi matukar daukar yan kallo a shafinsa na Youtube da ya shigo da wata waka tashi mai suna "Big Boy". Wanda wannan Video baza'a Baka labari ba sai dai ka ka…

Read more »

Gwamna Bello Matawalle Ya Bada Umarnin Rufe Makarantar Da Aka Jefa Kur'ani Cikin Masai A Jihar Zamfara

Daga Basheer Muhammad Gusau Bmg Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad, Ya Aminta Da Rufe Makaranta Shattima Model Primary Dake Gusau Tare Da Dakatar Da Shugaban Makarantar Da Aka Jefa Takardun Alkur'…

Read more »

Video : Abdul D One Songs - a Soyayya Official Video ft Garzali miko X Zpretty

Wannan wani sabon bidiyon waka ne wanda wakar Abdul d one Mai suna " A soyayya " shine garzali miko da zee pretty na hwa bidiyon ta. Wanda bidiyon yayi ma'ana sosai. Ga bidiyon wakar nan daga shafin …

Read more »

Video :Kalli Bidiyo Sabon Martani - Malam Addini Ya kuma Aikawa Adam A Zango Martani mai Zafi Karo Na Biyu

Bayan wannan malamin addinin yana karatu a Masallaci sai yana bayani akan Sabuwar duniya sai yace akwai na yaɗuwar yahudanci sai yayi misali da abinda jarumi adam a zango ya fitar na Sabon Sarki New …

Read more »

Kiwon Lafiya : Alamomin ciwon Suga/Diabetes
Kiwon Lafiya : Alamomin ciwon Suga/Diabetes

Kashi na  1 (type 1 diabetes symptoms): 1. Yawan jin kishirwa sosai 2.  Yawan yin fitsari 3. Yawan jin yunwa ko gajiya 4. Raguwar nauyin mutum ba tare da mutum yayi kokarin ragewar nauyin ba 5.  Dade…

Read more »

Soyayya Ruwan Zuma : Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Da Nuhu Abdullahi

Jarumai shirya finafinan hausa nuhu Abdullahi da fati Abdullahi wanda ake kira da fati washa. Wannan alaka sosai ta nuna akwai soyayya sosai tsakanin wannan jarumai wanda idan baku manta ba ya taba f…

Read more »

Tushen Matsalolin Aure A Yau Da Yadda Za A Magance
Tushen Matsalolin Aure A Yau Da Yadda Za A Magance

Wadannan abubuwan guda biyar da zan jero sune tushen duk wata matsala da muke fama da ita a gidajen aure a yau. Na kawo su ne a takaice, zan Kuma dauke su daya bayan daya nayi bayaninsu sosai da yadd…

Read more »
 
Top