Jaruma Hafsat idris Barauniya tayi matukar jin dadi da ta samu mabiya wanda a turanci ake kiran "Followers" a shafin sada zumunta na instagram wanda ta sanya hotuna da dama da wasu nayi mata akan wan…
Jaruma Hafsat idris Barauniya tayi matukar jin dadi da ta samu mabiya wanda a turanci ake kiran "Followers" a shafin sada zumunta na instagram wanda ta sanya hotuna da dama da wasu nayi mata akan wan…
Ikon Allah kenan, bawan Allah Hafiz Idris Abubakar da yazo na daya a gasar karatun Al-Qur'ani Maigirma na duniya na wannan shekarar (2019) da ya gudana a Kasar Saudiyya 'dan gudun hijira ne. An ce ya…
Wakar garzali Miko ya fitar da sabuwa wakar sa mai suna "Sama Mata " wanda shidai wannan jarumi kuma mawaki baya bukatar wani dogon labari a gurin maziyarta shafin Hausaloaded blog domin mun kawo muk…
Fitacciyar jaruman wasan kwaikwayon hausa ta Kannywood kuma mai taimakawa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ta musamman akan harkokin da suka shafi mata wato Rasheedat Adamu Abdullahi wacce a…
MATASA DA YAN MATAN WANNAN ZAMANIN SAI MU GYARA GASKIYA Da ango ya shigo dakin sabuwar amaryarsa, bayan ya zauna, sai ya yi mata sallama cikakkiya, watau: ‘Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakat…
Daga Anas Saminu Ja'en A zantawarsa da manema labarai game da tattalin arziki mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi ll ya fara da cewar, na farko dai idan aka duba sauran kasashe da muke tsari irin…
A irin tattaunawa da gidan jaridar sirrinsu media keyi shine sunka zanta da wannan tsohon masana'antar kannywood. Wanda kuma yana daga cikin jagororin kannywood. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga S…
Gajeriyar tattaunawar Northlix da Darakta Alee Gumzak Ya kake kallon masana'antar fim a halin yanzu? Kannywood a halin yanzu kokari ake yi a saita ta yadda ya kamata, saboda mutane sun gano a hadu wu…
Hon Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayya mai wakiltar Gwiwa, Kazaure, Roni, Yan kwashi na jihar Jigawa, ya bayyana sabon tsarin carjin kudi na bankin CBN a matsayin fashi da makami. Hakan …
Fitattaciyar jaruma Jamila Umar Nagudu ta yi ikirarin cewar biyayya da ta yi wa jagoriri a masana’anta fim shi ne ya kawo ta matsayin da take kai yanzu, saboda haka take kira ga sabbin jarumai mata d…
A kwanakin baya ne aka samu bambancin ra'ayin mutane da ya janyo ce-ce-ku-ce sakamakon wani sabon salo da matashiyar jaruma Maryam Yahaya ta fito da shi na huda hanci tare da Makala wasu karafuna mas…
AN kasa hakkokin maaurata zuwa kashi uku 1⃣na daya hakkin miji akan mata 2⃣na biyu hakkin mata akan miji 3⃣na uku hakkin tarayya tsakanin maaurata *Hakkin mata akan miji sune:* 1.ciyarwa gwargwado…
Shararren malamin addinin musuluncin nan , Sheikh Ahmad Gumi ya ce zaben 2019 shi ne zabe mafi muni a tarihin Najeriya, kasancewar a lokacin ne aka zabi gwamnatin da bata tsinanawa jama’a komi ba kar…
Ibrahim Baba Suleiman Shugaban kungiyar IZALA Sheikh Abdullahi Bala Lau yayi kira ga 'yan uwa musulmi da suyi watsi da labarun karya da ke yaduwa a kafafen sadarwa na zamani cewa ya sauke babban Saka…
Maigirma Ministan sadarwa na Kasarmu Nigeria Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya rubuta wasika zuwa ga Maigirma Ministan Ayyuka na Kasar Nigeria Babatunde Fashola yake tunatar dashi manyan ayyukan gina ti…