HAKKIN MIJI AKAN MATA DA HAKKIN MATA AKAN MIJI
HAKKIN MIJI AKAN MATA DA HAKKIN MATA AKAN MIJI

AN kasa hakkokin maaurata zuwa kashi uku  1⃣na daya hakkin miji akan mata  2⃣na biyu hakkin mata akan miji  3⃣na uku hakkin tarayya tsakanin maaurata *Hakkin mata akan miji sune:* 1.ciyarwa gwargwado…

Read more »

Ba abinda Buhari ya yiwa Najeriya banda jefata cikin halin kunci da talauci – Sheikh Gumi
Ba abinda Buhari ya yiwa Najeriya banda jefata cikin halin kunci da talauci – Sheikh Gumi

Shararren malamin addinin musuluncin nan , Sheikh Ahmad Gumi ya ce zaben 2019 shi ne zabe mafi muni a tarihin Najeriya, kasancewar a lokacin ne aka zabi gwamnatin da bata tsinanawa jama’a komi ba kar…

Read more »

Babu Wanda Ya Sauke Sheikh Kabiru Gombe - Sheikh Bala Lau
Babu Wanda Ya Sauke Sheikh Kabiru Gombe - Sheikh Bala Lau

Ibrahim Baba Suleiman Shugaban kungiyar IZALA Sheikh Abdullahi Bala Lau yayi kira ga 'yan uwa musulmi da suyi watsi da labarun karya da ke yaduwa a kafafen sadarwa na zamani cewa ya sauke babban Saka…

Read more »

Alherin Allah Ya Kai Ga Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami (karanta)

Maigirma Ministan sadarwa na Kasarmu Nigeria Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya rubuta wasika zuwa ga Maigirma Ministan Ayyuka na Kasar Nigeria Babatunde Fashola yake tunatar dashi manyan ayyukan gina ti…

Read more »

Dalilai Goma Wadanda Ka Iya Sawa Abba Gida Gida Yayi Nasara a Kotun Zabe

Daga Khadija Garba Sanusi 1. dokar INEC tace idan har an kammala Zabe a akwati aka Kirga baka bayyana sakamakon Zabe amma daga bisani aka samu wani ko wasu sun yaga sakamakon Zaben na Hanun INEC har …

Read more »

MATSALOLIN GIRKI CIKIN GIDAN AUREN MU
MATSALOLIN GIRKI CIKIN GIDAN AUREN MU

. Ni a da in aka ce yarinya ta yi aure ba ta iya girki ba sai na zaci diyar masu kudi ce, domin akan dauki ma'aikata da za su kula da komai na cikin gida saboda wadata, yarinya sai dai a kawo mata ta…

Read more »

Video : Kalli Bidiyon Nura Hussaini Martani Mai Zafi Da Kai Da Babu Kai Kannywood Bazata Mutu Ba

Jarumi kuma mai shirya fina finai na masana'antar kannywood nura Hussaini yayi martani mai zafi kan yadda ake tantance yan fim a hukumar tace fina finai masana'antar kannywood. Wanda babu wani tsayaw…

Read more »

Video : Babu Abinda a Cikin Kannywood sai Son Zuciya Da Kwadayi - Mustapha Nabraska
Video : Babu Abinda a Cikin Kannywood sai Son Zuciya Da Kwadayi - Mustapha Nabraska

Tsohon jarumin kannywood Mustapha Nabraska yayi wani karin bayyani akan masana'antar kannywood a takaice. Ga bidiyon nan kasa. https://youtu.be/8hAaafsRLUM Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©Haus…

Read more »

Yadda ta kaya a kotu tsakinin gwamnan Ganduje da Abba gida-gida
Yadda ta kaya a kotu tsakinin gwamnan Ganduje da Abba gida-gida

Ya kuke ganin abun zai kasance a gaba? Laraba 18 ga watan Satumba 2019, kotun zaben gwamna na jahar Kano a ta jingine hukunci kan karar da jam’iyyar PDP da dan takararta Abba Kabir Yusuf suka shigar.…

Read more »

Hanyoyi mafiya sauki da za a inganta kwalliya
Hanyoyi mafiya sauki da za a inganta kwalliya

To manyan mata! Idan na ce manyan mata ina nufin uwayengida da amare waDanda suka Dan kwan biyu a gidan aure.  Kada ku bari yara kanana su sace zukatan mazanku da kyal-kyal banza.  Gyara ga mace dole…

Read more »

Soyayya ko hauka: Tsananin soyayya ta saka budurwa sato akuyar makwabta ta yanka ta yiwa saurayinta farfesu
Soyayya ko hauka: Tsananin soyayya ta saka budurwa sato akuyar makwabta ta yanka ta yiwa saurayinta farfesu

Wata budurwa 'yar Najeriya ta zama abar kwatance a shafin sadarwa na Twitter bayan ta bayyana irin abinda tayi a rayuwarta saboda soyayya - Budurwar wacce ta bayyana sunanta da Adejoke, ta bayyana ce…

Read more »

MUSIC: Nura M Inuwa Jini Daya Song
MUSIC: Nura M Inuwa Jini Daya Song

MUSIC: Nura M Inuwa Jini Daya Song MUSIC: Nura M Inuwa Jini Daya Song MUSIC: Nura M Inuwa Jini Daya Song Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Mai Taken Jini Daya Wannan Itace Wakar Da Akasa Gasar Maku…

Read more »

Jarumar Shekara ( Best Actress Of Year) Hassana Muhammad ( kalli Hotuna)

A jiya ne ankayi wani babu kyaututtukan a karkashin jagorancin kannywood  wanda ya gudana a jiya wanda shine Hassana Muhammad itace Jarumar shekara. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded…

Read more »

Umar M. Shareef – Kin Zamo Bugun Zuciyata
Umar M. Shareef – Kin Zamo Bugun Zuciyata

Umar M. Shareef – Kin Zamo Bugun Zuciyata Umar M. Shareef – Ki Zamo Bugun Zuciyata Umar M. Shareef – Ki Zamo Bugun Zuciyata Ki Zamo Bugun Zuciyata Inbabu Ke, Rayuwa Bazan Yita Ba Cikin Duniya, * Tafiy…

Read more »
 
Top