Tirkashi!!! Al- Ameen Dagash Ya Fallasa Asirin Sadiya Haruna..
Tirkashi!!! Al- Ameen Dagash Ya Fallasa Asirin Sadiya Haruna..

Daga :Dokin Karfe Bayan na kalli Faifan Bidiyon da Sadiya Haruna, ta Saka a Shafin Sada Zumunta na Zamani tana Ambatar Sunana da cewa mun Cuceta gaskiya da Ban so ince komai ba, amma ganin yadda Maso…

Read more »

Da dumi dumi: Buhari zai kwace NEPA daga hannun yan kasuwa, zai mayar musu da kudinsu
Da dumi dumi: Buhari zai kwace NEPA daga hannun yan kasuwa, zai mayar musu da kudinsu

Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kwato kamfanin rarraba wutar lantarkin Najeriya, wanda yan Najeriya suka fi sani da tsohon sunansa ‘NEPA’ daga hannun yan kasuwa don ceto Najeriya daga matsanan…

Read more »

Wata Budurwa Ta Tona Asirin ALI NUHU Ta Bayyana Abubuwan Da Yake Aikatawa A Boye

Wata Budurwa Ta Tona Asirin ALI NUHU Ta Bayyana Abubuwan Da Yake Aikatawa A Boye Wata Budurwa Ta Tona Asirin ALI NUHU Ta Bayyana Abubuwan Da Yakeyi A Boye A yau munyi karo da wani sabon rikici da ya t…

Read more »

An Kai Darakta Shirya Fina Finai Sanusi Oscar 442 Gidan Yari

Saga jiya zuwa yau dai shafin Hausaloaded ya samu labarai wanda sunka tabbatar da cewa ankai darakta Sanusi oscar 442 gidan oscar wanda munka samu martani sosai kadan daga cikin jarumai ko muce mawak…

Read more »

VIDEO : Kalli bidiyon Wata budurwa ta Tona Asirin Abinda Ali nuhu Yakeyi tace Shine Babban Munafiki A Kannywood kuma .....

A yau munyi karo da wani sabon rikici da ya taso daga masana'antar kannywood wanda an kadarakta sanusi oscar 442. Akan shine wannan yarinya tayi kaca kaca da ali nuhu wanda xakuji da kunenku daga bak…

Read more »

Ina Neman Mijin Aure Kuzo Ku Aure Ni Inji MARYAM YAHAYA

Ina Neman Mijin Aure Kuzo Ku Aure Ni Inji MARYAM YAHAYA A Wata Fira da wata tashar Gidan Radio Tayi Sun Tattauna Da Jarumar Kannywood Wato Maryam Yahaya. Wanda Har a cikin Tambayoyin Suke Tambayar Ta …

Read more »

Buhari ya kaddamar da sabon titi na N3.3bn a Katsina
Buhari ya kaddamar da sabon titi na N3.3bn a Katsina

A ranar Laraba 14 ga watan Agusta, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya jagoranci bude wani sabon katafaren aiki na ginin titi mai tsawon mita dubu 33 da gwamnatin jihar Katsina ta kammala.  …

Read more »

Kalli Hotunan Yan Kannywood A wajen Happy Birthday Na Diyar Yakubu Muhammad

Nadiya yakubu muhaMuha tana daya daga cikin yaran jarumi kuma mawakin shirya finafinai kwaikwayo wato hausa wanda ta samu halarta wasu jigajigan manya yan kannywood. ©HausaLoaded …

Read more »

Kalli Hotunan Sarkin Wakar Sarkin Kano Nazir M Ahmad Hawan Nasarawa Kano

Wannan sune hotunan hawan nasarawa a jahar Kano, wanda mutane sun nunawa nazir m ahmad soyayya fiye da zato. ©HausaLoaded …

Read more »

Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019
Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019

Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019 Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019 Sabuwar Wakar Fasihin Mawakinnan Wato Umar M Shareef mai taken Murmushi Adon Na Fuska. Kamar Yadda Muka Saba Kullum Yau Ma…

Read more »

Shi Kunsan Hafizan Qur'ani Nawa ne Kaf A ne Kannywood ?
Shi Kunsan Hafizan Qur'ani Nawa ne Kaf A ne Kannywood ?

A yau shafin Hausaloaded blog ya kawo muku wani labari da munka samu daga shafin Youtube channel mai suna adongaritv wanda sunkayi mana bincike hafizan al-qur'ani mai girma a masana'antar kannywood g…

Read more »

VIDEO : Kalli bidiyo Zeepreety da Adam A Zango Sunje Wasan Sallah Niger - Kalli Yadda Ta Durkusa Tana Gaida Makallatan

A  yau mun kawo muku bidiyon jarumi adam a zango yare da zee pretty a wajen wasan sallah a kasar niger Niamey irin yadda al'ummar sunka taru sosai a filin wasa Shine abin ya baiwa zee pretty mamaki i…

Read more »

Wata sabuwa: Najeriya za ta tarwatse kuma 'yan arewa ne za su ji jiki - Sheikh Gumi
Wata sabuwa: Najeriya za ta tarwatse kuma 'yan arewa ne za su ji jiki - Sheikh Gumi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya yi bayani akan halin da yankin arewa zai shiga idan kasar nan ta rabe biyu - Gumi ya yi bayanin ne a wata hira da yayi da jaridar S…

Read more »
 
Top