Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan da ta sha kwalliya tayi kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan da ta sha kwalliya tayi kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. …
Kungiyar Jama'atu Izalitil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah JIBWIS, ta shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauka duk wasu matakai mafi dacewa wajen magance tarzomar da 'yan shi'a ke haddasawa a ka…
Wannan bidiyo ya dade yana wayo kafoffin yada labarai irin yadda ministocin kasar nan ke wandaka da dukiyar talakawa ,shine a yau ankayi tuna baya da shi bayan da ganin shehin malamin ya samu minista…
(مَن كَفَرَ بِٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ إِیمَـٰنِهِۦۤ إِلَّا مَنۡ أُكۡرِهَ وَقَلۡبُهُۥ مُطۡمَىِٕنُّۢ بِٱلۡإِیمَـٰنِ وَلَـٰكِن مَّن شَرَحَ بِٱلۡكُفۡرِ صَدۡرࣰا فَعَلَیۡهِمۡ غَضَبࣱ مِّنَ ٱللَّهِ وَلَهُمۡ عَذَ…
Tohfa Shugaban Kasa Buhari Yanemi Sulhu Da Y’an Shi’a Yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan yadda rikici tsakanin jami’an tsaro da ‘yan Shi’a mabiya Sheikh Ibrahim el-Zakzaky ke kara kazanta, wasu b…
A wata hira da aka nuno fitattun jaruman Kannywood guda biyu Adam Zango da Zpreety,an nuno su suna daukar wani bidiyo tare - An dai jiyo muryar jarumin yana bayyanawa jarumar cewa an kusa daina sanya…
A wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta an hasko jarumi Alin Shaba yana zagin mutanen da suka zage shi saboda yayi bidiyo rungume da matarsa - Shaba ya bayyana cewa 'yan wasa da yawa sun d…
Abubakar Bashir Abdulkarim wanda aka fi sani da Abubakar MaiShadda, fitaccen furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood. Shi ne shugaban kamfanin shirya fina-finai na Maishadda Inbestme…
A yanzu yaya kake ji da wannan rashin lafiya? Gaskiya a yanzu alhamdulillah, tunda babu inda yake yi min ciwo a jikina tun daga lokacin da aka yanke wannan kafa. Kuma akwai wata allura da aka yi min …
Wata Mata ta sake kashe mijinta a unguwar Darmanawa dake jihar Kano. Dan jarida Abba Ibrahim Gwale ya ruwaito cewa, hakan ya faru ne bayan wata cacar baki da ta faru a tsakanin matar tashi da kuma ma…
Tauraruwar fina-finan Hausa da lokaci zuwa lokaci takan shiga cece-kuce saboda irin hotunan da take wallafawa a dandalinta na sada zumunta, Amina Amal ta fito ta caccaki wadanda suke sukarta akan hot…
Hotunan da jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ke sakawa kwanannan na ta kara daukar hankulan mutane sosai, shekaranjiya, Lahadine Aminar ta saka wani hoto da ya dauki hankulan mutane sukayi ta Alla…
Tun kamin fito da sunayen sabbin ministocin shugaban kasa, Muhammadu Buhari labarai ke yawo cewa za'a baiwa tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Ministan wasanni, bayan fitowar sunayen a Jiya, Talata…
Mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa, Hamza Talle Maifata ta rasu, muna fatan Allah ya jikanta ya kai Rahama Kabarinta Amina ya kuma baiwa iyalanta jumurin rashi.…