Wata kyakkyawar budurwa dake zaune a jihar Kaduna ta nuna soyayyarta ga Sa'eed wanda matarsa ta caka masa wuka a kirji - Ta bayyana cewa tana mutukar sonsa, saboda tun lokacin da ta samu labarin abin…
Wata kyakkyawar budurwa dake zaune a jihar Kaduna ta nuna soyayyarta ga Sa'eed wanda matarsa ta caka masa wuka a kirji - Ta bayyana cewa tana mutukar sonsa, saboda tun lokacin da ta samu labarin abin…
***************************** Shi maganin Qarin kuzarin Namiji, ya bambanta ne daga wani mutumin zuwa wani. Misali maganin da wani yasha yaji dadinsa, ba lallai ne kai idan kasha yayi maka aiki ba. A…
Assalamu'alaiki Auntyna barkada war haka Dan Allah ki taimaka min da maganin nankarwa stretch marks Nagode sosai Allah Ya Kara basira Ameen Da farko dai shi Nankarwa wasu tabbai ne layilayi da suke f…
Hukumar dabbaka koyarwan addinin Musulunci Hizbah ta damke wasu samari hudi a jihar Kano kan zargin daura auren wasa a shafin ra'ayi da sada zumunta na Facebook. Hukumar Hizbah ta bayyana a ranar Lar…
Daga Khadija Garba Sanusi A yammacin yau ne Laraba 10/7/2019 Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kammala samarwa wasu daga Cikin Dalibai 370 yayan talakawa Gurbin karatu a Jami'ar MEWER UNIVERSITY dake …
Da kyau jaruma rahama sadau wannan hotunan sun burge sosai ke nuna kishin kasar ki ta gado. Allah ya bawa Nigeria sa'a amen. ©HausaLoaded …
Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma rahama sadau ne wanda sunka haskaka sosai a duniyar instagram. ©HausaLoaded …
*SIRRIN RIKE MIJI* _Ma kika sani da INFECTION a wannan zamanin_ Mene ne infection ya zaki yi ki gane kina dauke da cutar infection Infection wani ciwo ne dayake da alaka ta kusa da al'janu wan nan …
*Admin sirrin rike miji* *+2348037538596* *KISS:* kiss fa da Dadi da shagali da morewa a cikin yin sa Amma matan hausawa kun cireshi a cikin soyayyarku da mazajenku. *TAUSA:* tausa wata mu…
Dan Allah Ai Sharin Saboda Sauran Al umma!!! Ga wacce mijinta keda rashin wadatuwar maniyyi to sai tayi kokarin hada masa wadannan mahadan:- - nono - alkama wacce ba a surfa ba Yadda zakiyi shine a c…
.....................................✍🏼 1- Aurenki ya zama domin neman yardar ALLAh kikayi ba dan tara abin duniya ba. 2- Kada ki zama mai kwadayi wajen zaben mijin Aure. 3- Ki zabawa 'ya 'yanki uba…
A yau shafin namu ya dauko bayyanin wani matsahin mawalafin shafin prince kamal wanda a shaginsa yayi korafi akan iri yadda mutane ke ta cece kuce akan jaruma Empire. A cikin wannan bidiyo yayi magan…
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa mambobin kungiyar Shi’a sun harbi wasu jami’an yan sanda da ke bakin aiki a majalisar dokokin kasar. Lamarin ya haddasa tashin hankali a cikin harabar majalisa…