Kin yi ta saurare ki ji ya turo manyansa zuwa gidanku amma har yanzu shiru: Ga dalilai
Kin yi ta saurare ki ji ya turo manyansa zuwa gidanku amma har yanzu shiru: Ga dalilai

Mata mu kan fada cikin yanayi na yaudara cikin sauri ba tare da mun farga ba. Musamman idan namiji ya zo da batun auren ki zan yi, mu kan mika duk wata ragamar rayuwar mu a gare shi, muna masu amanna…

Read more »

Kubewa Magani ce , Ga Kuma Yadda Ake Amfani Da Ita
Kubewa Magani ce , Ga Kuma Yadda Ake Amfani Da Ita

Hausawa na kiranta KUBEWA, Turawa na cewa LADY’S FINGER  Amerikawa na ce GUMBO mutanen Spain na ce mata  GUIBEIRO yayinda a India ake ce mata  BENDAKAI. Amma dai duk an yi imanin cewar KUBEWA ta samo…

Read more »

Kalli wasu Hotunan Da Sunka Dauki Hankalin mutane Na Adam a Zango Da wata Yarinya Masu Alaka Da (pre-wedding)

Wannan wasu sababbin hotunan ne da ke yawo a duniyar sada zumunta wanda shine shafin Hausaloaded blog na kawu muku domin kuma ,ku ganiwa idon ku kuma ku tabka muhawara. ©HausaLoaded …

Read more »

Tirkashi: Na sha kama mijina dumu-dumu yana zina da mata akan gadonmu na Sunnah
Tirkashi: Na sha kama mijina dumu-dumu yana zina da mata akan gadonmu na Sunnah

- Wasu ma'aurata da suka kai kara kotu, sun nemi kotu ta raba auren dake tsakaninsu saboda cin amanar juna da suke - Matar ta bayyanawa kotun cewa ta sha kama mijin nata yana lalata da mata akan gado…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

MACEN DA IN MIJINTA YA SADU DA ITA MANIYYIN SAI YA GANGARO BAYA ZAMA A CIKIN FARJINTA
MACEN DA IN MIJINTA YA SADU DA ITA MANIYYIN SAI YA GANGARO BAYA ZAMA A CIKIN FARJINTA

Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu👹👺 musamman jinnul A…

Read more »

Amfanin Ayaba, Karas, Tumatir, Lemo, Zaitun, Zuma a jikin mutum
Amfanin Ayaba, Karas, Tumatir, Lemo, Zaitun, Zuma a jikin mutum

*Ayaba* 1. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar zuciya. 2. Yana kara karfin kashi. 3. Ayaba na kare mutum daga kamuwa da cutar hawan jini sannan kuma yana samar da sauki wa mutanen dake fama da cutar…

Read more »

Wasu Alamu Da Suke Nuna Cewa Zina Yake So Dake Ba Aure Ba
Wasu Alamu Da Suke Nuna Cewa Zina Yake So Dake Ba Aure Ba

Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda rashin sanin wasu taku na ma yaudarar maza. Ga wasu daga cikin alamun da zaki yi…

Read more »

INNALILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UUN : Labari MUni ,mafi Tayar Da Hankali Daga Gurin Musulma Amina Muhammad
INNALILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UUN : Labari MUni ,mafi Tayar Da Hankali Daga Gurin Musulma Amina Muhammad

Labari mafi muni, mafi tayar da hankali da girgiza zuciya, wanda Wallahi ko a mafarki banyi tsammanin hakan zai faru ba daga gurin Musulmi ko Musulma Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya Ha…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi Yar kwalisa Da Shigar Indiya

Wannan wasu kyawawan hotunan nafisa wqnda sunka haskaka a shafin instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

Wasu Alamu Da Suke Nuna Cewa Zina Yake So Dake Ba Aure Ba
Wasu Alamu Da Suke Nuna Cewa Zina Yake So Dake Ba Aure Ba

Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda rashin sanin wasu taku na ma yaudarar maza.  Ga wasu daga cikin alamun da zaki y…

Read more »

Wayayyun Ma’aurata a zamantakewar auren su
Wayayyun Ma’aurata a zamantakewar auren su

By HAMZA DAWAKI -      Wayewa, a takaice, ita ce wani yanayi da yakan sauya dabi’ar mutum ta hanyar kara samun haske a lammuran rayuwarsa. Shi ya sa idan ka ji ana cewa “Ai wayayyen mutum ne.” To ana…

Read more »

Abba kyari yayi watsi Da Umurnin Da Buhari Ya Bada akan Sauke Jakadun Kasar waje
Abba kyari yayi watsi Da Umurnin Da Buhari Ya Bada akan Sauke Jakadun Kasar waje

Sahara Reporters ta kawo rahoto cewa wasu Jakadun Najeriya da su ka zarce shekarun ritaya su na cigaba da aiki tarna e da karbar alawus da kudin aiki na miliyoyin daloli wanda ya sabawa dokar aiki. W…

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Adam A Zango A Kasar Dubai Ya Hadu Da Fans Dinsa

Jarumi Adam a zango ya hadu da fans dinsa a kasar dubai shine yayi dauki hoto da su. ©HausaLoaded …

Read more »

Har Yanzu Ina Jin Ciwon Yadda Mijina Ya Sake Ni Ta Sakon Tes Din Waya – Rukayya Dawayya
Har Yanzu Ina Jin Ciwon Yadda Mijina Ya Sake Ni Ta Sakon Tes Din Waya – Rukayya Dawayya

*Akwai mazan da za su iya dabawa da kafarsu zuwa Legas, idan har hakan ne sharadin da na basu na aurena." Daga Wakilinmu Yaseer Kallah Shahararriyar 'yan wasan fim din Hausa, Rukayya Dawayya, ta bayy…

Read more »
 
Top