HOTUNA: Ali Nuhu ya haskaka a wannan hoton saidai hoton ya jawo cece-kuce

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nashida ya sha kyau sosai inda ya koma dan Saurayi, yayin da wasu suka yaba da wannan shigar wasu kuwa na ganin ya wuce ace yana irin w…

Read more »

HOTUNA: Kalli kwalliyar Sallah ta Maryam Gidado da ta dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar Sallah inda take sanye da kaya irin na maza da hula. Hotunan sun dauki hankula. …

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Maryma Booth Tare Da Dan Uwanta Amude Booth Na Murna Sallah

Wannann kyaKyawa Hotunan na maryam booth tare da dan uwanta suma sunyi zara a duniyar instagram a mastayin murna sallah. ©HausaLoaded …

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Murna Sallah Na Fati Washa Da Ƙanenta

Wannan ita dai ba'a barta a baya ba itama ta fara hotunan ne da yan uwanta a matssyma sune na farko wanda yanzu ne anka fara. ©HausaLoaded …

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Maryam Yahaya Na Murna Sallah

Wannan wasu zafaffan hotunan ne da maryam yahaya ta saki a matsayin murna sallah ta wanda shine munka kawo muku a yau. ©HausaLoaded …

Read more »

Allah Ya Tsine Miki Wani Ya Cewa Maryam Gidado Da Yaga Ta Sanya Wannan Hotunan

Wannan Hotunan Dai Sun Janyo Mata Tsinuwa Da Zagin Iyaye Mudai Sai Muce Allah Ya Shirya Mu Shirin Addini.. Ga Hoton: Ga Kuma Yadda Mutane Suke Ta Cece Kuce Akan Kayan. …

Read more »

Wallahi Saida Na Zubar Da Hawaye Da Naga Buhari A Wannan Katafariyar Motar Miliyoyin Kudi - Inji Buba Galadima

Wallahi saida na zubar da hawaye da naga Buhari a wanann katafariyar Motar miliyoyin kudi - inji buba gala dima.. Wannan maganar dai ta janyo mishi cece kuce.. ga dai inda muka samo asalin labarin na…

Read more »

Yanzu - Yanzu - Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar Muhammad Ya Sanar
Yanzu - Yanzu - Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar Muhammad Ya Sanar

Labarin da muke kawo muku kai tsaye daga fadar mai alfarma sarkin Musulmi, Sultan Abubaakar Sa'ad na nuna cewa an ga sabuwar jaririyar watar Shawwal, a yau Litinin 29 ga watan Ramadan wanda yayi daid…

Read more »

Yanzu Yanzu: An ga wata, gobe Take Sallah A Saudiya
Yanzu Yanzu: An ga wata, gobe Take Sallah A Saudiya

Ta tabbata gobe Talata take Sallah yayin da sabon jaririn watan Shawwal ya bayyana a kasar Saudiya. Hakika gobe ne 1 ga watan Shawwal na shekarar Alif dubu daya da dari hudu da arba'in bayan hijirar …

Read more »

Ki dunga Jan Hankali maigidanki Idan kun zo wajen kwanciya – Obasanjo Ga Aisha Buhari
Ki dunga Jan Hankali maigidanki Idan kun zo wajen kwanciya – Obasanjo Ga Aisha Buhari

Tsohon Shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo yace uwargidar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha, tayi namijin kokari da ta bayyana gazawar gwamnatin maigidanta - Obasanjo ya bukaci Aisha da ta dunga…

Read more »

Yanzu Yanzu: Buhari ya amince da kafa yan sandan jiha da na karamar hukuma
Yanzu Yanzu: Buhari ya amince da kafa yan sandan jiha da na karamar hukuma

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni ya amince da kafa yan sandan jiha da na karamar hukuma. Ya kuma amince da korar jami’an yan sanda 37 kamar yadda kwamitin shugaban kasa…

Read more »

Ali Nuhu ya bude kantin saida tufafin 'yan gayu a Kano

Ali Nuhu Ya Raba Kafa Ali Nuhu ya bude kantin saida tufafin 'yan gayu a Kano shekaranjiya. Kantin, mai suna Don Ali Collection, an bude shi ne a shago na 10 a gidan kantina mai suna Nation Plaza wanda…

Read more »

MUSIC : Abdul Smart - Husnah (official Audio)
MUSIC : Abdul Smart - Husnah (official Audio)

Sabuwar Wakar Abdul Smart mai suna ” Husnah ” wannan wakar domin nishadantar da duk wata mace mai suna husnah dama masu masoyiya husnah. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Farin cikina ne farin cikinta –…

Read more »
 
Top