Sabon sarkin Bichi Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce ya kwan da sanin cewa masarautar Kano na taimakawa wajen hada kan al'umma, don haka ba shi da wani buri na ganin an rarraba masarautar mai…
Sabon sarkin Bichi Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce ya kwan da sanin cewa masarautar Kano na taimakawa wajen hada kan al'umma, don haka ba shi da wani buri na ganin an rarraba masarautar mai…
*Gidan gwamnatin na cikin Kano. *Hedikwatar 'yan sanda na cikin Kano. *Majalisar dokokin jiha na Kano. *Babbar kotun tarayya na cikin KANO. *Jami'ar Bayero na cikin Kano. *Jami'ar Yusuf Maitama Sule …
Gabon Ta Mayarwa Sarkin Waka Martani Mai Zafi kan Sukar Masu Bada Sadaka Suna Daukar Hoto Da Yayi shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Vide…
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana shugabannin arewa da malamai a matsayin munafukai - Tsohon Sanatan yayi wannan maganar ne bayan gwamnati ta bayyana kungiyar 'yan Shi'a a matsayin 'yan ta'…
KALLI YANDA WANI JARUMIN HAUSA FILMS YAKE CIN AMANAR MATARSHI shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Shehin malamin addinin Islama, Sheikh, Dr. Ahmad Gumi ya kwatanta 'yan siyasa da cewa basu da banbanci da Karuwai, musamman masu tsilla-tsilla daga wannan jam'iyyar zuwa waccan. Dr. Gumi ya bayyana h…
Ramadan Tafsir Darasi 6 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 6/9/1440 11/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/06-ramadan-tafseer-dr-muhammad-sani…
Ramadan Tafsir Darasi 6 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 6/9/1440 11/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/06-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar.…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana cewa tana son ci gaba da kasancewa gwauruwa saboda amfanuwa da hakan da take yi. Ummi ta bayyana yanda wata 'yar uwarta ta bata kyautar dubu dari b…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula,ta yi rokon cewa wa zai daga ta dan Allah? …
Allah sarki, Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta fitar da wata sanarwa me taba zuciya akan yanda ta yi mu'amala da tauraron mawakin kudu,Timaya a baya wanda tace ta yi nadamar hakan. A wani s…
Sababbin Sarakunan guda 4 sun dawo da Takardar shedar karbar Zabensu a Matsayin Sarakuna masu daraja ta 1 da Gwamnatin Jihar Kano tayi. ©Sarauniya…
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a ta JAMB a akarshe dai ta saki sakamakon jarabawar dalibai na wannan shekarar da suka rubuta. Rigistarar hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ya tabbatar wa manema laba…
Tayin da gwamnan jiharKano Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kacaccala jihar zuwa masarautu biyar, sai gashi diyar Sarkin Kano, Fulani Siddika ta yiwa gwamnan raddi akan abinda ya yiwa mahaifinta Bay…
Daga Anas Saminu Ja'en Sheikh Dr. Isa Ali Pantami Malam yana magana ne akan yin imani ga Allah Ta'ala kuma ya yi wannan bayani ne a lokacin da yake gudanar da Tafsir a ranar 4 ga watan Ramadan a masa…