An Daga Ranar Auren Adam A Zango Na Shidda
An Daga Ranar Auren Adam A Zango Na Shidda

Daga Wakilinmu Yaseer Kallah An daga ranar auren jarumin fim din Hausa, Adam A. Zango, na shida zuwa bayan bikin karamar Sallah. Jarumin ya wallafa sanarwar daga bikin nashi a shafinsa na Instagram a…

Read more »

'Yan Hausa Film Ba Sa Bata Tarbiya Duk Wanda Kaga Ya Lalace To Lalatacce Ne Tun Daga Gidan Su - Sadiq Sani Sadiq
'Yan Hausa Film Ba Sa Bata Tarbiya Duk Wanda Kaga Ya Lalace To Lalatacce Ne Tun Daga Gidan Su - Sadiq Sani Sadiq

Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya ce kwarewarsa ta iya taka kowacce rawa ce ta sa ya lashe gasar jarumin jarumai sau uku a jere. "Idan har Ina cikin Kannywood ni ne zan ci gaba da lashe …

Read more »

Ana Wata Ga Wata ! Nabaraska Ya Maka Hadiza Gabon a kotu

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska ya maka abokiyar sana'arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa bara zana da rayuwa kamar yanda rahotanni suka nuna. Shafin kannywoodexclusive ne ya …

Read more »

Yadda za a magance sankon kai
Yadda za a magance sankon kai

Mutane da dama ba su sha’awar sankon kai kuma yakan shafi mace ko namiji. Wannan abu ne da ke matukar bata kyan mutum. Sanko na da sababi daga jinsin mutum. Idan har akwai sanko a dangin mutum zai iy…

Read more »

An dage aurena sai bayan sallah - Inji Adam Zango

Bayan da labarai suka watsu cewa tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango zai kara aure wanda za'a daura a ranar 3 ga watan Mayu, Adamun ya fito yace an dage auren nasa sai bayan Sallah. …

Read more »

WATA SABUWA: Nabaraska ya maka Hadiza Gabon a kotu

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska ya maka abokiyar sana'arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa bara zana da rayuwa kamar yanda rahotanni suka nuna. Shafin kannywoodexclusive ne ya …

Read more »

Muhimmancin amfani da man kade ga fata
Muhimmancin amfani da man kade ga fata

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Kalli Zafafan Hotunan Rukayya Dawayya Da Suka Dauki Hankulan Mutane

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wadannan hotunan nata data haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. …

Read more »

Muhimmanncin shan ruwa don inganta kwalliya

Ruwa © Sirrinrikemiji …

Read more »

Download A DAREN FARKO Complete | Littafin Hausa Novel Android  Application
Download A DAREN FARKO Complete | Littafin Hausa Novel Android Application

A DAREN FArko Complete Hausa Novel kotun ta yi tsit, kowa ya yi jigum, ana sauraran abinda xai fito daga bakin alkalin wanda yasunkuyar da kansa yana rubuce-rubuce. Lauyoyi dasauran ma,'aikata wadand…

Read more »

Download A TAUSAYAWA JUNA Complete | Littafin Hausa Novel Android Application
Download A TAUSAYAWA JUNA Complete | Littafin Hausa Novel Android Application

*A TAUSAYAWA JUNA* pg 1⃣to5⃣Na *Aysha Ali Garkuwa* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *Ramadan Kareeeeeeeem* *Barkanmu da shan ruwa ga dukkan 'yan uwa musulmai* ``` Barka da shan ruwa Namecy tawa Aysha Aliyu ts…

Read more »

Download GIMBIYA FADWA Complete | Littafin Hausa Novel Android Application
Download GIMBIYA FADWA Complete | Littafin Hausa Novel Android Application

🎍🎍🎍🎍🎍🎍🎍🎍   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾     🎍🎍🎍🎍🎍       🐾🐾🐾🐾         🎍🎍🎍            🐾🐾             🎍ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION✍🏻👑GIMBIYA FADWA👑    *Na Juwaeriyya Adam*Page2⃣بسم الله ال…

Read more »

Me yasa 'yan matan Kauye basa kwantai wajan Aure?

Me yasa 'yan matan Kauye basa kwantai wajan Aure? Wani bawan Allah yayi tambaya ta dandalinshi na sada zumunta cewa, wai me yasa 'yan matan Kauye ba su yin kwantai wurin aure? Karanta dalilan da wasu…

Read more »

AMARYA TA BAYYANA A WAJEN BIKIN AURE DA NIKABI A KANO
AMARYA TA BAYYANA A WAJEN BIKIN AURE DA NIKABI A KANO

Jiya Asabar cikin birnin Kano, aka daura auren wata baiwar Allah, mai suffofin yan'aljanna. Mace ce mai ilimin boko matakin digiri, hadi da na addini. Kun san yadda bikin ya kasance? An yi Walima mat…

Read more »

Hausawa Akance Ruwa Basu Tsami Banza Kalli Kyawawan Hotunan Rahama sadau Da Sadiq Sani Sadiq

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma rahama sadau da sadiq sani sadiq a wajen wani set na Film din Yarima. ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top