Ni banga wani banbanci tsakanin Hadiza Gabon da kuma Amina Amal ba, idan akwai banbanci a tsakaninsu ni dai ban sani ba Na kalli video na biyu wanda Hadiza Gabon ta killace Amina Amal a cikin wani da…
Ni banga wani banbanci tsakanin Hadiza Gabon da kuma Amina Amal ba, idan akwai banbanci a tsakaninsu ni dai ban sani ba Na kalli video na biyu wanda Hadiza Gabon ta killace Amina Amal a cikin wani da…
Source: Instagram 1. Rashin sannin yadda zaka tarairayi budurwarka, ko ka dinga saka ta farin ciki. 2. Babu abinda ka iya sai tura mata sakonni ta waya, eh an yadda cewa sako yana da amfani a was…
Da dumi-dumi: Za a yi zaman sasanta Ali Nuhu da Zango a Kano Yau InshaAllah. Kungiyar MOPPAN ce ta shirya zaman, kuma Sani Mu'azu Jos ne zai jagoranci zaman. -@bashir_liman ©HausaLoaded …
Kamar yadda mutum kan ji zafi ya nemi ruwa mai sanyi ya sha ko kuma ya nemi inuwa ya kwanta a wannan lokaci na zafi haka wasu dabbobi da kwari kamar su macizai, kunamu, tsaka da sauran su ke fitowa d…
Wannnan shine sababbin hotunan jarumi sadiq sani sadiq da mai dakinsa da iyalinsa. ©HausaLoaded …
kwararren mai daukar hoto Mohammed Maikatanga ya dauko hoton wata budurwa mai suna Rahama, wacce a baho ake yawo da ita ana nema mata taimako saboda lalurar nakasta da aka haife ta da shi. Hoto ne da…
Daga Sheriff Almuhajir Ina gani bai kamata mutane su rika capitalizing akan kuskuren mutum su mance da alkairan shi ba, tun bayan abunda ya faru na rikici tsakanin Hadiza Aliyu Gabon da wata yar'uwar…
Wannan dai ya biyo bayan irin yadda wuta ta kama a masana'antar Kannywood to shine musa mai sana'a yayi biyo ya dora a shafinsa na instagram inda yake cewa Dukan su sun tsalako daga wata kasa ko wani…
By DR. JAMILU YUSUF ZAREWA - Tambaya: Assalamu’alaikum, Malam don Allah wata ce mijinta ya ce hujin hanci na burge shi. Don haka tana so ta huda, sai aka ce mata babu kyau a Musulunci. Shin Malam …
Maza da mata sun dauki zance wani abu ne da mace da namiji za su zauna su yi ta hira na rashin amfani, wasu har ya kai su ga yin wasa da junan su wanda addini ya haramta ko ma zina duka da sunan soya…
Lauyoyi Goma Sha Biyu Ne Za Su Nemawa Amina Amal Hakkinta. Ga Sunayen Lauyoyin nan Acikin Wannan Takardar Da Me Dauke Da Sa Hannun Amina Amal. ©HausaLoaded …
Bayan yada kannywood ta kama da wuta a masana'antar tsakanin ali nuhu da adam a zango. To shine ali nuhu ya kama adam a zango a kotu to ga Martanin babban darakta shirya fina finan hausa. "Adam a Zan…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da take kirgar dalolin kasar Amurka.…
Wadannan hotunan wasu ma'auratane da suka dauki hankula sosai a shafin Twitter bayan da wasu na kusa da su suka wallafasu da yi musu fatan Alkhairi. Wani abu da ya kara daukar hankali akan masoyan sh…