Zafafan Kalaman Soyayya, Bayanan Yadda Zaka Bayyanawa Budurwa Kana Sonta Tun Daga Farko, Koyon Soyayya Ko Baka Taba Yiwa Mace Maganaba, Yadda Zaka Koyi Soyayya Cikin Sauki.. Wannan App Din Munyi Shin…
Zafafan Kalaman Soyayya, Bayanan Yadda Zaka Bayyanawa Budurwa Kana Sonta Tun Daga Farko, Koyon Soyayya Ko Baka Taba Yiwa Mace Maganaba, Yadda Zaka Koyi Soyayya Cikin Sauki.. Wannan App Din Munyi Shin…
A Najeriya wata kungiyar 'yan jam'iyyar APC mai suna All Progressive Youth Forum ta rubuta takardar koke ga uwar jam'iyyar ta kasa domin yin bincike kan abubuwan da suka faru a lokacin kammala zaben …
Wata tsohuwar 'yar shekaru 61 a jihar Nebraska dake kasar Amurka me suna, Cecile Eledge ta haifawa danta, Matthew Eledge, wanda dan luwadi ne da mijinshi, Elliot Dougherty diya wadda ta zama jika a g…
Wannan hoton wata Kaka ce da jikanta ya dauketa suka je cin abinci a wani kasaitaccen gidan cin abinci, kamar dai yanda masoya 'yan zamani kan yi, ya saka hotunan a shafinshi na Twitter kuma abin ya …
A Holan,yayin da suke kokarin ceto ranta,wacce mace da ke cikin mawuyacin hali sakamakon wani kazamin hatsarin da ta yi,ta roki jami'an agaji da su dau hotonta tare yada shi a shafinta na sada zumunt…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saka hoton ka'aba a shafinta na Instagram, sai wani daga cikin mabiyanta ya roke ta da cewa ta taimaka ta mikamai gaisuwa ga fiyayyen halitta, Annabi Muha…
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula, hoton ya jawo cece-kuce sosai a shafinta inda wasu da dama ke ganin be dace ba. Ga martamin wasu mabiyanta akan wann…
Fadakarwa ga mata masu saka hotunan da basu dace ba yanar gizo Wata baiwar Allah ma'abociyar shafin Twitter ta yi jan hankali ga 'yan uwanta mata da ke saka hotunan da basu dace ba a shafukansu na sad…
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula, hoton ya jawo cece-kuce sosai a shafinta inda wasu da dama ke ganin be dace ba. ©HausaLoaded …
Jarumi Adam Zango Ya ce Shifa Ba yana Yabon Sabuwar Matarsa Ba ne Domin Bakantawa Wasu, A'A Yana yin Haka ne Domin Kawai Ita Wannan Sabuwar Matar Tasa Ta Kasance Tana Faranta Masa Rai ne. Tun Kafin T…
Albishirinku ma'abota saurarin wakokin a yau nazo muku da sabuwa waka wanda matashin waka tare da tsohon kai mai tashe wato Abdul d one tare da Nazifi da wakar su mai suna "Gaje". Ina fatan zakuyi ma…
Wannan wata waka ce wanda munka kawo muku mai suna "Hello" tare da fati salsa. Wannan waka dai tana dauke da wani sabon salo a ciki ita kamar hip hop ita nanaye ba, yanzu dai ga link nan sai kuyi Dow…
Ita dai wannan waka da fasihin mawakin yayi ya rerata ne a cikin fim din Dr bahijja wanda a cikin shirin ya dawo da tsohuwar jaruma da ta dawo bakin aiki wato zainab indomie a cikin fim din. To shin…
Hakika ilimin 'ya mace na da muhimmanci kwarai. Don haka ne a ke cewa idan ka ilmantar da ya mace to ka ilmantar da al'umma. A wannan takaitaccen makala zan dan tattauna ne akan muhimmancin karatun d…