Naga Duk Rubuce-rubucenka akaina kuma ka bada kwangilar a kasheni saboda inayin sana'ata banzo wajen waninku Maula ba. Tunda nake a Social Media bana shiga harkar kowa idan ba shine ya shiga tawa ba.…

Wani binciken masana a ƙasar Amurka ya nuna cewar akwai sinadarai da ke ƙara ƙarfin ƙwaƙwalwa waɗanda ke cikin ƙwai. Binciken masana a kan bin diddigin kan sinadaran da ke ƙunshe cikin ƙwai ya nuna c…
HAYOYIN SAMUN KAUNA, FARINJINI KO KWARJINI A MUSULUNCE Kadan daga cikin abubuwan dake sanya Kauna, Farinjini da Kwarjini, bugu da kari kuma ayyukan lada ne da suka dace da sunnan Annabi (SAW): 1) Yin…
Daga Datti Assalafiy Assalamu Alaikum al'ummar Musulmi ma'abota duniyar yanar gizo, akwai wata babbar fitina da ta tunkaro mu ana lalata tarbiyya musamman na iyaye mata masu aure, zawarawa da 'yan ma…
Wannan dai wata sabuwa mota ce da nazir m ahmad yayi posting a shafinsa na instagram ©HausaLoaded …
Fittacen malamin addinin Musulunci a Najeriya Alaramma Ahmed Suleiman ya bayyana irin ukubar da suka shiga a hannun masu satar mutane don kudin fansa. An yi garkuwa da malamin ne a ranar 14 ga watan …

JIYA BA YAU BA Ba mamaki da yanzu sunana BODARI... hahaha Jankare Biju Bodari Ribau Gubusani Bauri Gazawuri Dangefe Fasataro Baƙin-bunu Sammako Ranau Na Hantsi Dare Shuka Nomau Damina Mairuwa Anaruwa…
Wasu ‘yan mata biyu sun bayyana a kotun dake Ikeja jihar Legas yadda mahaifin su ke lalata da su a duk lokacin da mahaifiyar su bata nan a gida. Ofishin ‘yan sandan dake Marogbo ne ta shigar da karan…
Ga dukkan alamu tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango ya mato sosai akan sabiwar budurwarshi, Sofi wadda ake rade-radin cewa har an daura musu aure, a cikin wani rubutu da Adamun yayi y…
Wannan wata sabuwa waka ce da aminu Dumbulum ya fitar a yau mai suna " Ba'a ja da gidan sarki" wanda yayiwa Aminu waziri Tambuwal akan nasarar da Allah ya bashi , na sake cikin gwamna karo na biyu.…
Wannan wasu Zafaffan hotunansu na sunyi aure amma fa a cikin fim din "Nisan kwana" Ibrahim sharukhan Limamin Auren rana daya event. ©HausaLoaded …
1. Karka taɓa tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 2. Ka sani idan kace mata "I love you" ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girman kai bazai barta tace maka I love yo…