Ni Sa’ar Uwarka Ce, Inji Hadiza Gabon Ta Gayawa Wani Da Yace Mata Ta Tsufa

Bayan saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda da dama daga cikin masoyanta suka ta yabawa da kyawun da ta yi,

wani ya cewa Hadiza Gabon ta yi kyau amma ta tsufa. Hadizar ta bashi amsar da ta dauki hankali.

Inda ta ce masa “Ni sa’ar mahaifiyarka ce”.

The post Ni Sa’ar Uwarka Ce, Inji Hadiza Gabon Ta Gayawa Wani Da Yace Mata Ta Tsufa appeared first on ArewaFresh.com™.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top