Wannan wani waken ne da nura m inuwa da aliyu Nata wanda ya rera Aure Martaba wanda nasan duk wanda ya saurari wannan waka yasan shima akwai fasaha ga wannan mawaki. Sai dai Ita Naja'atu ta annabi ba…
Wannan wata sabuwa waka ce da Ali Jita Ya rerawa First Lady ta jahar kebbi matar Abubakar Bagudu kenan. Wanda shine yayi wannan waka sukutum zuwa ga Zainab bagudu irin yadda tayi taimakon al'umma a c…
Fitaccen jarumi a masana'antar Kannywood, Rabi'u Rikadawa ya bayyana cewa fushi da fushin wani a matsayin abun da yafi komai ci mai tuwo a kwarya a tafiyar Kannywood. Jarumin ya bayyana hakan ne a lo…
A kullum masana'antar fina-finai ta Kannywood ta na samun sabbin jarumai da su ke shigowa cikin ta maza da mata, domin yadda su ke sha'awar harkar wanda a kullum masana'antar ba ta rabuwa da bakuwar…
Melery 2020 Song – Bazan Yada Ke Ba Sauke Wakar Muhammad Melery, Mai Taken Bazan Yada Ke Ba. Kamar Yanda Ku Sani. Melery Dai Shima Daya Ne Daga Masu Waka Karkashin Kamfanin Shareef Studio. Wannan Kar…
Melery 2020 Song – “Bani Fidda Rabo” Sa uke Sabuwar Wakar Muhammad Melery, Mai Taken Bani Fidda Rabo,. Kai Dajin Sunan Wakar Kunsan Waka Ce Ta Soyayya, Sannan Kuma Zata Bada Ma.ana.. Ba Iya Wannan Wa…
Sabuwar Lale: Maryam Booth ta ce Miliyan 300 Deezell zai biya ta diyya kuma ta bada cikakken Labarin yadda aka yi mata videon kuma ya fita Wannan a yau ne kuma anka samu jarumar ta wallafa a shafinta…
Fitatce mai shirya fina-finai a cikin masana'antar Kannywood, Abdul Amart Mai Kwashewa, guda daga cikin muhimman mutane kuma fitatcen furodusa a masana'antar, ya bayyana cewa akwai yiwuwar su dakatar…
Wannan wani sabon shiri ne da Kwankwasiyya reporters sunkayi na sansanin taurari shine wanda sunkayi tare da hamisu Breaker. Ina masoyan hamisu Breaker ga dama ta samu wajen sauraren tarihin rayuwar…
Duk Wanda Ya Fitar Da Bidiyon Tsaraici Na, Sai Allah Ya Saka Min, Cewar Safara'u Safarau Kwana chas'in Kannywood Film din tsiraici Maryambooth Maryam sanda Lalacewar kannywood …
Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki aminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da alan waka da sabuwa waka mai suna " Sirrin Boye". Shin tabbas hakane kowa yana da sirrin Boye a rayuwarsa idan kana tam…