Yanzu Yanuz: Yadda Yan Boko Haram Suka Kai Hari Adamawa
Yanzu Yanuz: Yadda Yan Boko Haram Suka Kai Hari Adamawa

Kada Ku Manta Ku Dannan Subcribe Sannan Ku Danna Kararrawa Domin Samun Shirye Shiryenmu Akoda Yaushe.. HausaMusic #HausaSongs #Kannywood #Kannywood #HausaMovie #HausaTopTv #MusaMaiSanaa#Kannywood #Ha…

Read more »

Har idan wani zai tona asirin wani tabbas Kannywood za ta watse - Alhassan Kwalle
Har idan wani zai tona asirin wani tabbas Kannywood za ta watse - Alhassan Kwalle

Jarumi Alhassan Kwalle, ya bayyanawa majiyar mu cewar idan har Kannywood za ta ci gaba da tafiya yadda take A yanzu wani na sukar wani, wani na bakin ciki da samun wani sannan wani ya na son tonawa w…

Read more »

Download: Money Heist season 4 Official Trailer HD Video
Download: Money Heist season 4 Official Trailer HD Video

Ina ma'abota kallon fina finai a yau munzo muku da labarin fim din nan na harka sata a ilmance wanda wasu kwararron jarumai nayi yan kasar spain. Wanda a sunan a yarensu LACASA DE PAPEL  a cikin wann…

Read more »

KOKA SAN ISTIM'NA'I ILLA NE!? kadan Daga cikin Ilolinsa Ga mata da Maza , Hanyoyin kaucewa Aikatawa da Kuma Magana Ga wanda Ya Daina
KOKA SAN ISTIM'NA'I ILLA NE!? kadan Daga cikin Ilolinsa Ga mata da Maza , Hanyoyin kaucewa Aikatawa da Kuma Magana Ga wanda Ya Daina

DON GIRMAN ALLAH KUYI SHARE Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu, yan uwa na barkan mu da wannan lokaci inai wa kowa da kowa fatan Alkhairi,da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Yan uwa nayi…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic - Mati A Zazzau Ft Rahama Sadau ft Sadiq sani sadiq ft Maryam Yahaya

Wannan wata sabuwa waka ce da ke cikin sabon fim din mati a zazzau wanda man kwada ya rera wato Nazifi Asnanic. Wanda yana daga cikin mutane Goma da suka shiga tarihi a jahar kano, shi ya samu wannan…

Read more »

Bidiyo : Bello Muhd Bello (BMB) Yayi Martani Mai Zafi Akan Bidiyon Tsiraicin Matan Kannywood

A cikin wannan bidiyo jarumi bello Muhammad bello wanda anka fi sani da BmB yayi yaso yayi magana da harshen turanci. Amma sai yaga kuma bari yayi magana da harshen uwa wato hausa , yana cewa ya dade…

Read more »

WAKAR GWANJA: Wannan Aiba Birgewa Bane Ko Wayewa Iskanci Ne Kawai
WAKAR GWANJA: Wannan Aiba Birgewa Bane Ko Wayewa Iskanci Ne Kawai

Wannan Aiba Birgewa Bane Ko Wayewa Iskanci Ne Kawai …

Read more »

Ban shigo harkar fim da niyyar zama jarumi ba -Mustapha Naburaska
Ban shigo harkar fim da niyyar zama jarumi ba -Mustapha Naburaska

Fitaccen jarumin barkwanci nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood, Mustapha Badamasi, wanda a ka fi sa ni da Mustapha Naburaska, ya bayyana cewar, shi farkon shigowar sa cikin masana'antar fina-f…

Read more »

Cikin Shekara Guda; An Yiwa Mata Sama Da 600 Fyade A Jihar Sokoto
Cikin Shekara Guda; An Yiwa Mata Sama Da 600 Fyade A Jihar Sokoto

Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta koka kan yawaitar matsalar cin zarafin mata, tana mai cewa, ta tattara alkaluma 606 na fyade da aka yi kananan yara mata a bara kadai. Jaridar Labari24 na wallafa Sh…

Read more »

Dalilin Da Yasa Na Fi Aminta Da Rahama Sadau A Masana'antar Kannywood - Sadiq Sani Sadiq
Dalilin Da Yasa Na Fi Aminta Da Rahama Sadau A Masana'antar Kannywood - Sadiq Sani Sadiq

Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa a duk fadin farfajiyar Kannywood ba shi da wanda tafi kwanta masa a rai kaman jaruma Rahama Sadau. Sadiq ya fadi haka ne a wata hira da ya…

Read more »

Mawaki Nazifi Asnanic Ya Shiga Sahun fitattun mutanen 10 A Jahar Kano
Mawaki Nazifi Asnanic Ya Shiga Sahun fitattun mutanen 10 A Jahar Kano

Wani bincike da aka gudanar ya zakulo shahararren mawakin nan na Kannywood da bukukuwa, Mallam Nazifi Asnanic daga cikin fitattun mutane 10 a jahar Kano. A bisa ga binciken wanda jarumin ya wallafa a…

Read more »

DUNIYACE: Yadda Daso Tayi Wanka Arafi Da Mutane Ya Janyo Mata Cece Kuce
DUNIYACE: Yadda Daso Tayi Wanka Arafi Da Mutane Ya Janyo Mata Cece Kuce

Kannywood: Kalli Yadda Daso Keyin Wanka Arafi Da Mutane Ya Janyo Mata Surutu …

Read more »

Rikici Ya Sake Barkewa: Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali
Rikici Ya Sake Barkewa: Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali

Rikici Ya Sake Barkewa: Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali …

Read more »

Har yanzu ban fita daga Kannywood - TY Sha’aban
Har yanzu ban fita daga Kannywood - TY Sha’aban

TY Sha’aban ya tabbatar da hakan ne yayin wata tattaunawa wakiliyar mu, inda ya ce shi ya na cikin masana’antar Northflix Na wallafa A kwanakin baya akwai wani fim da ku ka shirya mai suna Tauraron B…

Read more »

MUSIC : Isah Ayagi - Amarya Tayi Tsaf (Madubina Album)
MUSIC : Isah Ayagi - Amarya Tayi Tsaf (Madubina Album)

Wannan wata ƙayataciyyar waka ce da isah agayi yayi mai suna " Amarya tayi Tsaf" wanda wannan wakar tayi dadi sosai. Wanda a kullum Hausaloaded na kokari wajen kawo muku ƙayatattun Abubuwa domin fari…

Read more »
 
Top