Bidiyo : Malaman Izalah Sun Fara Maida Zazzafan Martani Akan Maganar Da Shekau Yayiwa Pantami Da Kashe Jafar

Da Dumi Duminsa, Malaman Izalah Sun Fara Maida Martani Zuwaga Shekau Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

MUSIC: B.O.C Madaki “Ciwo”
MUSIC: B.O.C Madaki “Ciwo”

The maestro B.O.C Madaki came through once more with a massive love song tagged “CIWO”. This masterpiece was produced By Shambee Puzzle, Mixed And Mastered By C Man. Ciwo is Cover Of A Song Titled “3…

Read more »

Buhari ya aminta da ba masana'antun waka da fim tallafin N7bn
Buhari ya aminta da ba masana'antun waka da fim tallafin N7bn

Ministan kudi, kasafi da tattali, Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya ta hannun BoI ta aminta da fitar da biliyan bakwai don tallafawa masana'antun nishadi. Ahmed ta sanar da hakan ne a taron shekar…

Read more »

Jaruma Maryam Isah Ceeter Ta Yi Aure A Asirce

FITACCIYAR jaruma Maryam Isah Abubakar, wadda aka fi sani da Maryam Ceeter, ta yi aure a jiya Juma'a, 14 ga Fabrairu, 2020 ba tare da ta sanar da jama'a ba, ciki kuwa har da 'yan'uwan ta 'yan fim. Mu…

Read more »

Bazan Daina Fim Ba Koda Nayi Aure - Sapna Aliyu Maru
Bazan Daina Fim Ba Koda Nayi Aure - Sapna Aliyu Maru

SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure. Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure. Fimmagazine ta wallafa. Fitacciyar ja…

Read more »

Cigaba Yazo : Za a Haska fim Din Kannywood A Amurka
Cigaba Yazo : Za a Haska fim Din Kannywood A Amurka

Mashirin fim din Jalil ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin haska kayataccen fim dinsu mai suna Jalil a Jihar Atlanta da ke Arewacin Amurka. Inda mu kuma Hausaloaded mun samu daga jaridar Aminiya. J…

Read more »

Idan Adam A Zango Ya Shigo Kano Sai Mun Kama shi - Hukumar Tace Fina Finai - Afakallahu
Idan Adam A Zango Ya Shigo Kano Sai Mun Kama shi - Hukumar Tace Fina Finai - Afakallahu

Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano Malam Isma'il Na Abba Afakallahu ya jaddada aniyar sa ta cewa muddin jarumin Finafinan Hausa Adam A. Zango ya shigo garin Kano sai Hukumar ta yi ram da s…

Read more »

MUSIC - ClassiQ - So
MUSIC - ClassiQ - So

From the stable Northern Nigerian veteran rapper, ClassiQ who set to sparkle the street with his Valentine astonishing melody which he dedicated it to all lovers who refer this Valentine’s day to be …

Read more »

Rikici Ya Dawo Sabo !Bidiyon Tsiraici : Deezell Ya Maka Maryam Booth A Kotu

A yau dai ne shafin Hausaloaded.com ya samu wani labarin daga shafin Deezell cewa ya makata a kotu domin a bincike mutane shidda a kotu. 1.maryam Booth 2. Maryam Aliyu Korade (@madam_korade) 3Sarki @…

Read more »

Dalilan Da Ya Sa Mata Da Dama Ba Sa Ganin Jini A Ranar Darensu Na Farko
Dalilan Da Ya Sa Mata Da Dama Ba Sa Ganin Jini A Ranar Darensu Na Farko

* Ilimi Don ‘Yan Maza Da ‘Yan Mata. Ba za ka iya kirga adadin aurarrakin da suka mutu ba sakamakon rashin fitar jini daga gaban amaryar da angonta ya aureta a matsayin budurwar da shi zai bareta a le…

Read more »

Zamu Kashe Sheikh Pantami, Kamar Yadda Muka Kashe Sheikh Ja’afar Adam Cewar Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau
Zamu Kashe Sheikh Pantami, Kamar Yadda Muka Kashe Sheikh Ja’afar Adam Cewar Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau

Shugaban kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi barazanar kashe babban malamin Ahlussunnah, kuma ministan sadarwa, Isa Ali Pantami da fitaccen mai fashin baki a kan kungiyar Boko Ha…

Read more »

Saduwa Da Mace Sau 21 A Wata Na Kare Namiji Daga Kamuwa Da Cutar Daji - Likita
Saduwa Da Mace Sau 21 A Wata Na Kare Namiji Daga Kamuwa Da Cutar Daji - Likita

Wata likita mai suna Dr Ebenezar ta yi kira ga maza da su rika saduwa da matansu akalla sau 21 a duk wata ko kuma sau biyar a kowani mako inda ta ce yin haka na kare maza daga kamuwa da cutar dajin d…

Read more »

Abubuwan Dake Haifar Da Raunin maza A wajen Saduwa Da Iyali
Abubuwan Dake Haifar Da Raunin maza A wajen Saduwa Da Iyali

1. Hawan Jini; Wannan jinya ce dake haifar da illoli ga lafiyar mutum daga ciki har da raunata da namiji. 2. Ciwon Siga; Hakanan shi ma wannan ciwo idan ba ai da gaske ba yana iya kashe mazakuta gaba…

Read more »

Bidiyo : Magana Ta Kare ! kalli Bidiyo Hadiza Gabon Ta Bayyana Saurayinta A Kannywood

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 14, shirin ya tattauna da Hadiza Aliyu Gabon, wa…

Read more »

Hanyoyi 5 Da za ku Bi Don kare 'ya'yanku Daga Hatsarin Intanet

Intanet a yanzu ta zama Hantsi leka gidan kowa, da wahala ka iya samun gidan da ba a amfani da intanet alal a kalla ko da mutum guda ne. Tana taka muhimmiyar rawa ta fuskar kasuwanci, binciken ilimi …

Read more »
 
Top