Yanzu-yanzu: Shikenan, an yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya
Yanzu-yanzu: Shikenan, an yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya

Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja dake unguwar Maitama ta yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa kan laifin kisan mijinta Bilyaminu Bello. Kotun ta kama Maryam da laifin kashe mijinta kuma an tabbat…

Read more »

Suleman Panshekara Da Masoyiyarsa 'Yar Amurka Sun Je Yawon Bude Ido A Wani Kauyen Kano (Kalli Hotuna)

Daga Nura Siniya Suleiman Panshekara matashi mai kimanin shekaru 23 dan asalin jihar Kano, kenan yayin da ya fita yawon shakatawa da bude ido a garin 'Yan Danko dake jahar Kano,  tare da masoyiyar sa…

Read more »

Bayani akan yadda ake yin Hijama (Kaho)wanda ake kira a harshen turanci wato (Copping).
Bayani akan yadda ake yin Hijama (Kaho)wanda ake kira a harshen turanci wato (Copping).

Amfanin sa da kuma kaidodnsa,da sharudansa,da kuma bayani yadda yazo a Sunnah,da yadda manzon Allah swa.yayi shi,kuma yakwadaitar da yin sa. Da kuma cutuka daake iya samun waraka ta hanyar yinsa,da k…

Read more »

Ba Zan yi Fim Din 'batsa' Ba ko Nawa za a Biyani - Sani Danja
Ba Zan yi Fim Din 'batsa' Ba ko Nawa za a Biyani - Sani Danja

Jaridar The punch ta zanta da babban jarumin masana’antar fina-finai kuma mawaki Sani Danja a kan lamurran da suka shafi sana’arsa. Kamar yadda aka sani, Sani Danja dai gwani ne a rawa da waka. A yay…

Read more »

VIDEO: Rarara Yasawa Shagirabau Mashin Na Naira Dudu Dari Uku (3000.000) Yanxu Nan
VIDEO: Rarara Yasawa Shagirabau Mashin Na Naira Dudu Dari Uku (3000.000) Yanxu Nan

Rarara Yasawa Shagirabau Mashin Na Naira Dudu Dari Uku (3000.000) Yanxu Nan Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

VIDEO: Kutumelesi Haske Wannan Ai Iskancine Ba Comedy Ba Kaima Ka Biye Musu Ko?
VIDEO: Kutumelesi Haske Wannan Ai Iskancine Ba Comedy Ba Kaima Ka Biye Musu Ko?

Kutumelesi😳 Haske Wannan Ai Iskancine Ba Comedy Ba, Kaima Ka Biye Musu Ko? Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

VIDEO: Matan Kano Kundaiji Abinda Malam Ya Fadi, Saiku Kiyaye
VIDEO: Matan Kano Kundaiji Abinda Malam Ya Fadi, Saiku Kiyaye

Matan Kano Kundaiji Abinda Malam Ya Fadi, Saiku Kiyaye Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

VIDEO: Budaddiyar Wasiƙa Zuwaga Mijin Baturiya Da Matan Bature Daga Bakin Malam
VIDEO: Budaddiyar Wasiƙa Zuwaga Mijin Baturiya Da Matan Bature Daga Bakin Malam

Budaddiyar Wasiƙa Zuwaga Mijin Baturiya Da Matan Bature Daga Bakin Malam Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

Tirkashi! Mata ta kai mijinta kara a kotu a Sokoto saboda bai iya gamsar da ita a Gado
Tirkashi! Mata ta kai mijinta kara a kotu a Sokoto saboda bai iya gamsar da ita a Gado

Wata mata mai sun Adama a jihar Sakkwato ta maka mijinta a kotun Majistre dake karamar hukumar Bodinga a jihar inda ta nemi hakkinta na kwanciyar aure da mijinta baya biya mata. Matar ta gayawa kotu …

Read more »

Hana ‘Ya’ya Mata Aure Lokacin Da Suka Bukata Kan Lalata Tarbiyyarsu
Hana ‘Ya’ya Mata Aure Lokacin Da Suka Bukata Kan Lalata Tarbiyyarsu

  Lallai akwai babbar illa ga tarbiyar yara mata lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su.  ‘Yan mata da yawa sun fada fikin gurbacewar tarbiya lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su.  Wani l…

Read more »

Yanda wani mutum ya rika baiwa matan aure da 'yan matan Arewa Dubu 30 yana lalata dasu yana kuma daukar hoton Bidiyo
Yanda wani mutum ya rika baiwa matan aure da 'yan matan Arewa Dubu 30 yana lalata dasu yana kuma daukar hoton Bidiyo

Wani lamari daya faru a Jos jihar Flato ya dauki hankulan jama'a inda aka bankado yanda wani mutum ya rika biyan matan Aure da 'yan mata Naira Dubu 30 yana lalata dasu sannan kuma ya dauki hoton bidi…

Read more »

HOTUNA: Auren Turawa: Matan Arewa ma sun fara Ramawane?: Kalli Hotuna

A yayin da ake tsaka da muhawara kan soyayyar da wani matashi dan Panshekara yake yi da wata baturiya inda wasu suka yabeshi wasu kuma suka rika fadin akasin haka. Wasu hotunan wata matashiya da batu…

Read more »

Ko nawa za'a biyani ba zan iya fitowa a fim ina lalata da mace ba, saidai Kiss da Runguma - Sani Musa Danja
Ko nawa za'a biyani ba zan iya fitowa a fim ina lalata da mace ba, saidai Kiss da Runguma - Sani Musa Danja

Tauraron fina-finan Hausa,Sani Musa Danja, Zaki ya bayyana cewa a lokacin da ya taso yana son yin rawa da Waka, Mahaifansa sun ce dole ya dage da Karatu ifan yana so a barshi yayi sana'ar tashi . Dan…

Read more »

Ba Ta Hanyar Film Na Sami Kudi Ba – Hauwa’U Edita
Ba Ta Hanyar Film Na Sami Kudi Ba – Hauwa’U Edita

Ba Ta Hanyar Film Na Sami Kudi Ba – Hauwa’U Edita Mata yan fim suna fadada aiyukansu ne shiyasa suke samun kudi masu yawa cewar shugaban matan kannywood hauwa bello wadda akayima lakabi da hauwa edita…

Read more »

GARE KU KYAWAWAN YAN MATA!
GARE KU KYAWAWAN YAN MATA!

Daga Safwan Adam Burtuwa Babbar murya zuwa gare ki kakkyawar mace, musamman, mai saka tufafin mai nuna tsiraicin jiki, saboda ki ja hankalin samari. To barin baki wannan sirrin, mu (samari) mun san d…

Read more »
 
Top