Wannan dai wakar tayi matukar dadi da burge mutane sosai wanda duk wanda ya saurara zai fahimci zance na kuma zai yarda da cewa wannan fasihin mawakin ya iya wakar aure. Idan kana bukatar waka irin w…
Wannan dai wakar tayi matukar dadi da burge mutane sosai wanda duk wanda ya saurara zai fahimci zance na kuma zai yarda da cewa wannan fasihin mawakin ya iya wakar aure. Idan kana bukatar waka irin w…
Rahoto daga aminiya,Kirki da jinkai na mutanen kasar Lebanon ya mayar da wata mabaraciya hamshakiyar mai kudi, kamar yadda rahotannin da suka fito daga kasar suka nuna. Hoton Wafaa Mohammed Awad da k…
Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma maai kambu wanda ta lashe kyautar babba jarumi a masana'antar kannywood a wannan shekara. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Wannan wata sabuwa waka ce da Dj Ab yayiwa abokinsa Deezell akan Murna zagayuwar haihuwar ranar Jiddarh wanda ya matukar bata mamaki wanda ya taso daga U.S.A Zuwa Nigeria domin taya masoyiyarsa murna…
Fitaccen jarumin fina-finan Indiya Shah Rukh Khan na daya daga cikin jaruman fina-finai na kasashen duniya 15 da Sudaiyya ta karrama su da wata lambar yabo ta Joy Excellence Award a wani biki a ranar…
A yau mun samu rahoto daga shafin kannywoodexclusive a instagram sun wallafa wannan labari wanda ga yadda sunka wallafa labari. R"sun bayyana cewar, a yau Laraba, 16 ga watan Oktoba 2019 wata Kotun …
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano A yanzu dai za a iya cewa babu wata jaruma a cikin sabbin jarumai da ta kai Zulaiha…
Ala kulli halin ita dai rigima da tashin hankali suna haifar da abinda za azo daga baya ana dana sani, domin kuwa idan an san ta yanda aka fara, ba a san yanda za ta kare ba Ya zuwa yanzu dai an dauk…
Asiri Ya Tonu Anyi Auren Mutu’a A Kannywood SADIYA HARUNA Da Isah I Isah Wata sabuwar dambarwa ta barke a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood tsakanin jarumi kuma mashiryin finafinan Haus…
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…
Wannan bidiyo shine wanda sadiya haruna tayi kan rikicin ta da isah a isah wanda Mansurah Isah tayi mata magana amma shine kuma abin yayi kamari haka. Allah ya sawake ya kuma tsare gaba. Ga bidiyo n…
Rahama Sadau Ta Bayyana Sirrin Dayasa Kullun Take Kara Kyau Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Sirrin Dake Tattare Da Abin Dayasa Kullun Take Kara Kyau Da SheQin Fata, Jarumar Dai Ta Bayyana Hakan Ne A Sh…
Shin Gaskiya Ne Naziru Sarkin Waka Yace Zai Tona Asirin ‘Yan Kwankwasiyya? Daga (Muyar yanci) A wani rahoto da mu ka samu daga majiya mai karfi, an jiyo sarkin wakar sarkin kano Naziru M Ahmad ya na i…
Bidiyo: Allah ya tona asirin wasu mazinata, yayin da mazakutar namijin ta makale jikin macen bayan sun gama lalatar su – Asirin wasu mazinata ya tonu yayin da suka makale a jikin juna bayan sun kammal…