An Gano Wanda Aka Nuno A Wani Bidiyo Yana Rawa Aka Ce Sheikh Daurawa Ne
An Gano Wanda Aka Nuno A Wani Bidiyo Yana Rawa Aka Ce Sheikh Daurawa Ne

Mutumin mai suna Abubakar Terab ya fito ya tabbatar da cewa shine da matarsa suke rawa, a yayin auren wani abokin sa. Shi ma angon Muhammad Yusuf dake garin Maiduguri ya tabbatar da cewa a yayin aure…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Hafsat Barauniya Na Murna Juma'at kareem Zuwa Ga Al'umma Musulmi

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma hafsat idris barauniya wanda sunkayi kyau sosai wanda shine munka ga ya dauki hankalin Al'umma a shafinta na instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©Haus…

Read more »

Kurankus: Sadiya Farouk Ta Yi Magana Akan Jita Jita Da Ake na Aurenta Da Buhari

Minista Sadiya Ta Karyata Jita Jitar Da Ake Yadawa Na Cewa Yau Za'a Daura Mata Aure Tare Da Shugaban Kasa Muhammad Buhari  Tayi Sanarwar ne A Shafinta Na Twitter inda Take Cewa labarin Dayake Yawo A …

Read more »

Amfanin Saka Kamfe (Pant) Ga ‘Ya Mace
Amfanin Saka Kamfe (Pant) Ga ‘Ya Mace

1- Yana hana Kura shiga gabanKi wanda Ke haifar da warin gaba. 2- Yana hana busheWar gaba wanda Ke haifar da KaiKayin gaba. 3- Yana Kare mutuncin mace yayin da hadari ya sameta Ko Kuma al’adar ba zat…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

MATSALAR RASHIN KARFIN MAZAKUTA, KARIN GIRMANSA DA MAGANCE MATSALAR SAURIN INZALI DA KANKANCEWAR GABA.
MATSALAR RASHIN KARFIN MAZAKUTA, KARIN GIRMANSA DA MAGANCE MATSALAR SAURIN INZALI DA KANKANCEWAR GABA.

Rashin karfin mazakuta na nufin matsalar rashin cikakken karfin al’aurar namiji baligi ko raguwar karfin mazakuta yayinda aka fara saduwa ko kuma rashin mikewar al’aurar yayinda ake bukatar fara jima…

Read more »

MUSIC : Isah Ayagi - Ramatu 1 and 2
MUSIC : Isah Ayagi - Ramatu 1 and 2

Wakar ramatu ya zamo wakar mai dauke da labari na soyayya wanda wannan mawaki yayi kokari sosai wajen tsarawa. Wanda labarin zai matukar burgeka idan kaji wannan wakokin guda biyu. Wanda shine shafin…

Read more »

Alhamdulillah!! Yanzu Malam Aminu Daurawa Ya Mayarda Martani Akan Bidiyon Da Ake Yadawa Na Rawar Da Ake Cewa Shine

Alhamdulillahi malam Sheikh Aminu Ibrahim daurawa yayi magana akan wani bidiyo da ake yadawa da cewa wajen dinner yana rawa da matarsa. To Alhamdulillahi ga martanin malamin daga kasa mai tsarki.Alla…

Read more »

Shin Shigowar Maryam Yahaya Kannywood Ce Silar Kwararowar Kananan Jarumai?
Shin Shigowar Maryam Yahaya Kannywood Ce Silar Kwararowar Kananan Jarumai?

Kusan za a iya cewa babu wani lokaci da aka samu bunkasar kwararowar kananan yara a cikin harkar fim kamar a yanzu, inda abin ya zamo wani kalubale ga masana’antar shirya finafinan Hausa, Kannywood. …

Read more »

Anyi Barazanar Kashe Matar Sani Danja Mansurah Isah Akan $1500 ( Kalli Hotuna)

Wannan wani bayyani ne da munka samo muku wanda wasu yan damfara nayi wanda a turanci ake kira da "Yahoo boys" wanda sunka yi mata magana a WhatsApp Messenger. Wanda ta saki a shafinta na Instagram s…

Read more »

Shin Gaskiya Ne Naziru Sarkin Waka Yace Zai Tona Asirin 'Yan Kwankwasiyya?

Daga (Muyar yanci) A wani rahoto da mu ka samu daga majiya mai karfi, an jiyo sarkin wakar sarkin kano Naziru M Ahmad ya na ikirarin fasa KWAN kungiyar kwankwasiyya muddin dai ba su daina zaginsa ba.…

Read more »

AUDIO : Rarara - Oyoyo Baba Ganduje
AUDIO : Rarara - Oyoyo Baba Ganduje

Wannan wata sabuwa waka ce da Dauda kahutu rarara yayi mai suna "Oyoyo baba Ganduje"  wanda idan baku manta ba koda kotu ta yanke hukunci yana can afrika ta kudu tare da buhari. Shine dauda kahutu ra…

Read more »

Raino Da Tarbiyya: Ko Akwai Wasu Haƙƙoƙin Maigida Bayan Haihuwa?
Raino Da Tarbiyya: Ko Akwai Wasu Haƙƙoƙin Maigida Bayan Haihuwa?

Kamar da yadda muka karanta a baya cewar akwai wasu haƙƙoƙin da maigida ke da su akan uwargida tun daga lokacin da ta samu juna biyu har zuwa lokacin da Allah ya sauke ta lafiya, haka kuma akwai haƙƙ…

Read more »

  • Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'il Ta Cika Shekaru 17 Da Yin Aure (Hotuna)

Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'il Ta Cika Shekaru 17 Da Yin Aure (Hotuna)

A jiya ne darakta Al-Amin Ciroma da jaruma Wasila Isma'il suka cika shekara 17 da aure. Allah ya ƙara ƙauna da ƙaruwar arziki, amin. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

  • Hotuna: Tsofaffin jaruman Kannywood mata guda 15 da suka dawo Harkar fim Bayan mutuwar Auren su

Hotuna: Tsofaffin jaruman Kannywood mata guda 15 da suka dawo Harkar fim Bayan mutuwar Auren su

Kamar yadda muka ruwaito muku a rahoton dawowar jaruma Farida Jalal harkar fim, cewa yanzu kamar yayi ne ake na dawowar tsofaffin matan da suka taka rawa a masana'antar Kannywood, hakan yasa muka bin…

Read more »
 
Top