Video : Kalli Bidiyon Sheikh Abdullahi Bala Lau Yayi Martani Mai Zafi Zuwaga Kwankwaso Akan Abinda Yan Kwankwasiyya Sukayi

Shima shehin malami Sheikh Abdullahi ba'a lau yayi martani mai zafi zuwaga Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso akan abinda sunkayiwa Dr Isah Ali Pantami. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.…

Read more »

Tashin Hankali Guda Biyar Da Baza A Taba mantawa Basu Ba Har Abada a masana'antar Kannywood
Tashin Hankali Guda Biyar Da Baza A Taba mantawa Basu Ba Har Abada a masana'antar Kannywood

Abubuwa da dama sun faru tun bayan kafuwar masana'antar fina-finai ta Kannywood fiye da shekaru ashirin da suka gabata - Sai dai akwai fitattun abubuwa da suka fi janyo kace-nace musamman a 'yan shek…

Read more »

Video : Kalli Bidiyon Dangote Yana Tika Rawa Tare Da fitacciyar Mawakiya Teni A Amurka

Abokanai, 'yan uwa da abokan arzikin attajirin da yafi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote sun shirya masa 'yar kwarya-kwaryar liyafa a cikin wannan makon bayan kammala kaddamar da Cibiyar Afirk…

Read more »

VIDEO : Kalli Mustapha Nabraska Yayi Magana Mai Muhimmaci Akan Abinda Yan Kwankwasiyya Nayiwa Dr Pantami

Wanna magana tana da muhimmanci sosai wanda shine kwankwasiyya amana wanda oga mai Arewarmu Tv yayi kokarin dorawa a shafinsa na Youtube. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©H…

Read more »

Karanta Martanin Da Wani Yace Yanason Ya Mallaki Kamarta Ukku

Wani ma'abocin shafin Twitter ya bayyana cewa idan aka yi nasarar samar da fasahar samar da kwafin mutum to shi zai sa a kawomai kalar Hadiza Gabon guda 3, daya da safe daya da rana daya da dare, wan…

Read more »

Wata Sabuwa ! Sadiya Haruna Mai Kayan Mata, Daga Yau Matata ce Duk Abinda Zakuyi Kuyi - Jarumi Isah A Isah
Wata Sabuwa ! Sadiya Haruna Mai Kayan Mata, Daga Yau Matata ce Duk Abinda Zakuyi Kuyi - Jarumi Isah A Isah

Shafin Legit ya kawo rahoto Jarumi Isa A. Isa yayi wata babbar magana a wani sabon bidiyo da ya wallafa - Inda ya bayyanawa mutane masu yawan tambayarsa dangantakar dake tsakaninsa da Sadiya Haruna -…

Read more »

Video : Wata Sabuwa ! Adam Zango ya 'yi wa malamin da ya yi masa 'kazafi' Allah-ya-isa' (Martani Mai Zafi)

Fitaccen jarumin nan na fina-finan Hausa Adam A. Zango ya karyata wani 'malami' da ya yi ikirarin cewa jarumin yana neman mata 'yan kasa da shekara 20 da zummar tantance su domin ya sanya su a wani s…

Read more »

Video : kalli Bidiyo Rayuwa Kenan_ Wannan Shine Gaskiyar Dalilin Dayasa Yan Kwankwasiyya Suka Yiwa Malam Pantami Ihu

Wannan shine dalilin da yasa ake tsamanin yan kwankwasiyya sunka yiwa malam ihu. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Jawabin Kwankwaso Akan Abunda Ya Faru Tsakanin Yan Kwankwasiyya Da Sheik Pantani
Jawabin Kwankwaso Akan Abunda Ya Faru Tsakanin Yan Kwankwasiyya Da Sheik Pantani

...masu rura wutar wannan rikici ku ji tsoron Allah Majiyarmu ta samu daga shafin Rariya Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Shugaban kungiyar Kwankwasiyya Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya fito fili a shafin …

Read more »

Video : kalli Bidiyo Sheikh Abubakar Gero Argungu Yayi Martani Mai Zafi Zuwaga Kwankwaso Akan Abinda Aka Yiwa Pantami

Sheikh Abubakar Gero argungu yayi Allah tsine akan abinda yan kwankwasiyya sunkayiwa dr Isah ali pantami shekaranjiya. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Hanyoyin gyaran jiki ga mace
Hanyoyin gyaran jiki ga mace

Gyaran jiki musamman ga mace na da muhimmanci sosai.  Domin mata da dama wadanda suke da kananan shekaru idan jikinsu ba ya samun sinadaran da suka kamata akwai matsala.  Sai a ga fatar jiki tana yan…

Read more »

Me Ya Sa Masu Kare Sheik Pantami Ba Su Kare Sheik Gumi Da Malam Daurawa Ba A Lokacin Da Aka Ci Zarafinsu?
Me Ya Sa Masu Kare Sheik Pantami Ba Su Kare Sheik Gumi Da Malam Daurawa Ba A Lokacin Da Aka Ci Zarafinsu?

RA'AYI Daga Sani Rogo Aikawa Ko kadan ban goyi bayan cin zarafin mutum a siyasa ba. Koda jahili ne ballantana malami. Sannan ban ji dadin abinda wasu suka yiwa Malami Isa Pantami ba, duk da sun yi ma…

Read more »

Soyayya Ruwan zuma: Ty Shaba Ya Taya Tsohuwar matarsa zagayowar ranar haihuwarta Samira Ahmad (karanta Martanin Mutane)

Soyayya ruwan zuma an rabu an dawo ana son juna ya kamata shi mijin da ita suyi hakuri ta dawo gidanta. Ga Posting dinsa a shafinsa na sada zumunta instagram. View this post on Instagram Happy birthd…

Read more »

VIDEO : TOFAH!! Malamai Sun Fara Daukar Zafi Akan Abinda Yan Kwankwasiyya Suka Yiwa Dr Isah Ali Pantami Jiya

Malaman addinin Musulunci fara daukar zafi akan abinda ya faru da dr isah ali Pantami Wanda yana da kyau ku saurara. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Masha Allah : Nazir M Ahmad Yayi Magana Akan Abinda Ya Faru Da Dr. pantami cikin Hikima
Masha Allah : Nazir M Ahmad Yayi Magana Akan Abinda Ya Faru Da Dr. pantami cikin Hikima

Masha Allah sarkin waka nazir m Ahmad yayi magana cikin hikima wanda duk mabiyansa sunyi irin wannan posting da yayi na dr isah ali Pantami irin abun da ya faru jiya a jahar kano. Shine shafinmu na H…

Read more »
 
Top