Kalli Zafaffan Hotunan Ummah Shehu Na karshen Mako

Sababbin hotunan jaruma ummah shehu yar Kwalisa wanda sunka burge jama'a a shafin instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Zaben AFMAN Na Kano Yabar Baya Da kura
Zaben AFMAN Na Kano Yabar Baya Da kura

A watan jiya ne aka gudanar da zaben Kungiyar Masu Hada Fina-Finai ta Arewa ta Kasa (Arewa Film Makers Association of Nigeria – AFMAN), inda Jamilu Yakasai ya zama Shugaban Kungiyar bayan ya doke abo…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Aisha Aliyu Tsamiya Na Karshen Mako

Kyawawan hotuna jaruma aisha Aliyu tsamiya ts na karshen mako. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCINSA AWAJAN DAN ADAM ☘🌿🌿
AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCINSA AWAJAN DAN ADAM ☘🌿🌿

Sirrin rike ℳiji islamic medical center  ☏+2348037538596           GA KADAN DAGA CIKI🌿🌿🌿 1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 10/15 hatta karamar yarinya "Yar shekar…

Read more »

Jaruma Hafsat Idris Barauniya Tayi Murna Samun Mabiya Miliyan Daya (1M) A Instagram (Hotuna)

Jaruma Hafsat idris Barauniya tayi matukar jin dadi da ta samu mabiya wanda a turanci ake kiran "Followers" a shafin sada zumunta na instagram wanda ta sanya hotuna da dama da wasu nayi mata akan wan…

Read more »

Ashe Dan Asalin Jihar Borno Da Ya Yi Nasara A Gasar Karatun Kur'ani Na Duniya A Kasar Saudiyya Iyayensa A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Suke Da Zama? (Hotunan)

Ikon Allah kenan, bawan Allah Hafiz Idris Abubakar da yazo na daya a gasar karatun Al-Qur'ani Maigirma na duniya na wannan shekarar (2019) da ya gudana a Kasar Saudiyya 'dan gudun hijira ne. An ce ya…

Read more »

MUSIC : Garzali Miko - Sama Mata (official Audio)
MUSIC : Garzali Miko - Sama Mata (official Audio)

Wakar garzali Miko ya fitar da sabuwa wakar sa mai suna "Sama Mata " wanda shidai wannan jarumi kuma mawaki baya bukatar wani dogon labari a gurin maziyarta shafin Hausaloaded blog domin mun kawo muk…

Read more »

Abinda Ya Sa Na Dakatar Da Harkokina Na Film- Rasheeda Adam
Abinda Ya Sa Na Dakatar Da Harkokina Na Film- Rasheeda Adam

Fitacciyar jaruman wasan kwaikwayon hausa ta Kannywood kuma mai taimakawa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ta musamman akan harkokin da suka shafi mata wato Rasheedat Adamu Abdullahi wacce a…

Read more »

Bayyani Dalladala : Ladubban Daren Farko Ga Ma'aurata
Bayyani Dalladala : Ladubban Daren Farko Ga Ma'aurata

MATASA DA YAN MATAN WANNAN ZAMANIN SAI MU GYARA GASKIYA Da ango ya shigo dakin sabuwar amaryarsa, bayan ya zauna, sai ya yi mata sallama cikakkiya, watau: ‘Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakat…

Read more »

Takaitaccan jawabin sarkin Kano Muhammad Sanusi ll akan batun rufe boda da sanya harajin VAT
Takaitaccan jawabin sarkin Kano Muhammad Sanusi ll akan batun rufe boda da sanya harajin VAT

Daga Anas Saminu Ja'en A zantawarsa da manema labarai game da tattalin arziki mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi ll ya fara da cewar, na farko dai idan aka duba sauran kasashe da muke tsari irin…

Read more »

Video : Kalli Bidiyo Akwai Shara A Kannywood Manyan ƴan Fim Sun Fashe Kwai

A irin tattaunawa da gidan jaridar sirrinsu media keyi shine sunka zanta da wannan tsohon masana'antar kannywood. Wanda kuma yana daga cikin jagororin kannywood. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga S…

Read more »

Mu Muke Janyowa Kanmu Matsaloli A Kannywood - Darakta Ali Gumzak
Mu Muke Janyowa Kanmu Matsaloli A Kannywood - Darakta Ali Gumzak

Gajeriyar tattaunawar Northlix da Darakta Alee Gumzak Ya kake kallon masana'antar fim a halin yanzu? Kannywood a halin yanzu kokari ake yi a saita ta yadda ya kamata, saboda mutane sun gano a hadu wu…

Read more »

Sabon Cajin Banki, fashi da makami ne – Hon Kazaure
Sabon Cajin Banki, fashi da makami ne – Hon Kazaure

Hon Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayya mai wakiltar Gwiwa, Kazaure, Roni, Yan kwashi na jihar Jigawa, ya bayyana sabon tsarin carjin kudi na bankin CBN a matsayin fashi da makami. Hakan …

Read more »

Shin ko Kusan Dalilin Da Yasa Jaruma Jamila Nagudu Ta Kawo Wannnan Matsayi ?
Shin ko Kusan Dalilin Da Yasa Jaruma Jamila Nagudu Ta Kawo Wannnan Matsayi ?

Fitattaciyar jaruma Jamila Umar Nagudu ta yi ikirarin cewar biyayya da ta yi wa jagoriri a masana’anta fim shi ne ya kawo ta matsayin da take kai yanzu, saboda haka take kira ga sabbin jarumai mata d…

Read more »

Ko Kusan Dalilin Da Yasa Maryam Yahaya Ta Cire Hudar Hancinta ?
Ko Kusan Dalilin Da Yasa Maryam Yahaya Ta Cire Hudar Hancinta ?

A kwanakin baya ne aka samu bambancin ra'ayin mutane da ya janyo ce-ce-ku-ce sakamakon wani sabon salo da matashiyar jaruma Maryam Yahaya ta fito da shi na huda hanci tare da Makala wasu karafuna mas…

Read more »
 
Top