April 14, 2025 01:32:09 AM Menu

Kiwon Lafiya : Maganin Limoniya Mai Cutarwa
Kiwon Lafiya : Maganin Limoniya Mai Cutarwa

Wanda Allah ya jarabce shi da wannan cuta sai ya samo abubuwa kamar haka: 1. Garin bakin algarur {garin habbatus sauda} 2. Garin tafarnuwa 3. Ruwan tumatir 4. Gishiri dan kadan Sai a kwaba su guri gu…

Read more »

Nau’i Da Matsalolin Jinin Al’adar Mata (2)
Nau’i Da Matsalolin Jinin Al’adar Mata (2)

Ci gaba daga makon jiya 3. Mai Juna-biyu (Mai ciki), Galibin mata masu juna biyu basa al’ada, sabo da haka da zarar mace tana da juna biyu (ciki) sai kuma ta ga al’ada to kada ta yi sakaci wurin tunt…

Read more »

Sharhin Finafinai : Sharhin Fim Din ‘Dan Marka’
Sharhin Finafinai : Sharhin Fim Din ‘Dan Marka’

Suna: Dan Marka Tsara Labari: 50 Mai Kalangu Kamfani: Dan Hajia Films Productions Shiryawa: Ibrahim K. Umarni: Sunusi Oscar 442 Majiyarmu : leadershipayau Jarumai: Sulaiman Yahya Bosho, Halima Atete,…

Read more »

'Yan sanda Sun Aika Wa Aminu Alan Waka Takardar Sammaci

Rahotanni da muke samu ya nuna cewa rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta aika wa Aminu Ala takardar sammaci. Majiyarmu ta samu daga aminiyahausa,Takardar sammacin wanda Aminiya ta samu ta nuna cewa run…

Read more »

AUREN KASHE WUTA Ta Kashe Mijinta Domin Ta Koma Gidan Tsohon Mijinta
AUREN KASHE WUTA Ta Kashe Mijinta Domin Ta Koma Gidan Tsohon Mijinta

Matar wadda ta hada kai da wasu maza biyu masu suna Garba Hassan da Sahabi Garba, suna zaune ne a Sabon Gari dake gundumar Illo a karamar hukumar Bagudu ta jihar Kebbi. Majiyarmu ta samu daga faceboo…

Read more »

Tarar Naira Tiriliyan 3.2 Da Aka Ƙagawa Nijeriya Zai Shafi Kowa - Minista Zainab Ahmed a
Tarar Naira Tiriliyan 3.2 Da Aka Ƙagawa Nijeriya Zai Shafi Kowa - Minista Zainab Ahmed a

Diyyar naira tiriliyan 3.2 da kotun London ta kakaba wa Najeriya za ta shafi duk wani dan Najeriya, domin kowa sai ya ji a jikin sa. Wannan jawabi ya fito ne daga bakin Ministar Harkokin Kudade, Zain…

Read more »

Jerin Manyan ‘Yan Matan Hausa Film Guda 8 Da Basu Taba Yin Aure Ba

Jerin Manyan ‘Yan Matan Hausa Film Guda 8 Da Basu Taba Yin Aure Ba Jerin Manyan ‘Yan Matan Hausa Film Guda 8 Da Basu Taba Yin Aure Ba 1. Hadiza Gabon 2. Amina Amal 3. Maryam Yahaya 4. Aisha Tsamiya 5.…

Read more »

  • An Kaddamar Da Kwamitin Yi Wa 'Yan Fim Rijista A Kano Domin Tsaftace Masana'antar

An Kaddamar Da Kwamitin Yi Wa 'Yan Fim Rijista A Kano Domin Tsaftace Masana'antar

Shugaban hukumar tace finafinai da dab'i ta jihar Kano Malam Islamil Na Abba Afakallah, a jiya Litinin ya jagoranci taron duk masu ruwa da tsaki na masu harkokin sana'ar finafinan Hausa da mawaka. In…

Read more »

  • Tofa Rahama Sadau Tana Amfani Da Mazaunan Roba Wajen Daukar Hoto 🤣
  • Tofa Rahama Sadau Tana Amfani Da Mazaunan Roba Wajen Daukar Hoto 🤣
  • Tofa Rahama Sadau Tana Amfani Da Mazaunan Roba Wajen Daukar Hoto 🤣
Tofa Rahama Sadau Tana Amfani Da Mazaunan Roba Wajen Daukar Hoto 🤣

Tofa Rahama Sadau Tana Amfani Da Mazaunan Roba Wajen Daukar Hoto 🤣 Wata sabuwa: Mujallar fim Ta kalubalanci Rahama Sadau Da Amfani Da mazaunan Roba a Wani Hoto Da Ta Dauka Mujallar fim ta Kannywood t…

Read more »

  • Wata sabuwa: Mujallar fim Ta kalubalanci Rahama Sadau Da Amfani Da mazaunan Roba a Wani Hoto Da Ta Dauka

Wata sabuwa: Mujallar fim Ta kalubalanci Rahama Sadau Da Amfani Da mazaunan Roba a Wani Hoto Da Ta Dauka

Mujallar fim ta Kannywood ta kalubalanci fitacciyar jaruma Rahama Sadau da amfani da mazaunai na roba - Mujallar ta kulabalanci jarumar ne a wani hoton ta da ta wallafa a shafinta watannin baya da su…

Read more »

  • MUJALLAR FIM TA FITO! Kannun Labarai Na Mujallar Wannan Wata (Karanta)
  • MUJALLAR FIM TA FITO! Kannun Labarai Na Mujallar Wannan Wata (Karanta)
MUJALLAR FIM TA FITO! Kannun Labarai Na Mujallar Wannan Wata (Karanta)

A ciki: 1. ZPreety: Hira da Zulaihat Ibrahim, jaruma 'yar Zuru wadda ta mamaye soshiyal midiya da bidiyoyin barkwanci 2. Abin da ya sa baba na ya saki Dawayya - Aisha Teku 3. Kama 'yan fim irin su Su…

Read more »

Ina Mafita Kan Yawaitar Madigo Cikin Al’ummarmu?
Ina Mafita Kan Yawaitar Madigo Cikin Al’ummarmu?

Ina Mafita Kan Yawaitar Madigo Cikin Al’ummarmu? By UMAR MUHSIN CIROMA -  Tasowarmu mu na kanana cikin al’umma mun ga iyayenmu da sauran magabata suna da aure. Kowa da mahaifinsa da mahaifiyarsa. Hak…

Read more »

Hanyoyi Ashirin Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram
Hanyoyi Ashirin Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram

© Sirrinrikemiji …

Read more »

  • Paul pogba Ya Mayarwa Wadanda Suke nunamai Wariyar Launin Fata Martani Mai Zafi
  • Paul pogba Ya Mayarwa Wadanda Suke nunamai Wariyar Launin Fata Martani Mai Zafi
Paul pogba Ya Mayarwa Wadanda Suke nunamai Wariyar Launin Fata Martani Mai Zafi

Bayan cin zarafin da aka mai da nuna wariyar launin fata sanadiyyar barar da bugun daga kai sai me tsaron gida da yayi a wasan da Manchester United ta buga kunnen doki da kungiyar Wolves,Pogba ya may…

Read more »
 
Top