Isah Ayagi - Matsalar So (Official HD Video) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Safiyar Yau Minister Dr Isa Pantami Yasaki Bidiyo Me Zafi Akan Mutanen..... shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta sakashine a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta barka da shiga sabon wata sannan ta musu fatan Alheri.…
Tauraron dan kwallon kasar Kamaru, Clinton N'jie ya bayyanawa Duniya kanshi a shafin Snapchat yayin da yake lalata da wata mata da ba'a san ko wacece ba. Saidai daga baya dan wasan wanda tsohon dan w…
-Shugaba Buhari ya fadi adadin mutanen da gwamnatinsa ta tsamo daga halin matsanancin talauci a Najeriya -Shugaban Najeriya wanda Boss Mustapha ya wakilta a wurin taron Kungiyar ILO ya ce mutum miliy…
Wani kwararren likitan mata dake asibitin kasa dake Abuja Chris Agboghoroma ya bayyana cewa yawan saduwa da namiji ga mace mai ciki musamman lokacin da ta kusa haihuwa na taimakawa wajen hanzarta kaw…
Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance da…
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana shugabannin arewa da malamai a matsayin munafukai - Tsohon Sanatan yayi wannan maganar ne bayan gwamnati ta bayyana kungiyar 'yan Shi'a a matsayin 'yan ta'…
Shahararren malamin addinin Islama sheikh mufti menk yayi kalamai masu hikima da nuna farin ciki da taya murna ga abokinsa Dr isah ali Pantami na samun kujerar minista a Nigeria. A cikin kalaman mala…
kada ki kuskura kibar kafarki da kaushi.ko faso.zanin gadonki ya dinga kama kafarki.wasu zasu ce akwai faso na.ciwo wasu kuma suce fatarsu ce mai gautsi.to ai ana neman maganin kaushi da fatso.akw…
Allahu Akbar wannan duk yana daga cikin abubuwan da Allah ya kadari zakayi a cikin wannan duniya. A madadin shafin Hausaloaded blog da mabiyanda nayi maka fatan alkhairi allah ya baka ikon nauyin da …
Hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA, a ranar Laraba ta bayyana jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma masu takarar gwarzon shekarar 2019. Hukumar FIFA ta ce a halin yanzu kofar fara jef…
Wani kwarare a fanin sadarwa da shekara 33, Maxim Gareyev ha amsa cewa shine ya kashe masoyiyarsa, marubuciyar salon kwalliya, Ekaterina Semochkina 'yar shekaru 24 kuma saka gawarta cikin jaka. Ya ce…
ALAMUN CIWON HANTA Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai. ・ Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani. ・ Yawan haraswa dakuma tashin zuciya …