Wannan wasu daga cikin Zafaffan hotunan jaruma maryam yahaya da sunka zo da sabon salon. ©HausaLoaded …
Wannan wasu daga cikin Zafaffan hotunan jaruma maryam yahaya da sunka zo da sabon salon. ©HausaLoaded …
* 2-Bleaching da mata suke yi yana zama daya daga cikin silar rashin samun mijin Aure!!! * 'Yar Uwata duk wanda yace miki gaba daya Maza fararen Mata suke so, Qarya yake yi. * Daga cikin Maza akwai m…
Alhamdulillahi shafin Hausaloaded blog ya samu bidiyo wanda yake Shuaibu lawal tare da dan auta a garin Lagos wanda ya bayyanawa duniya cewa ita mutuwa ba'a sauri amma duk sauran bayyanin ga bidiyon …
A rananr Juma'ar nan da ta gabata masana'antar Kannywood ta kara samun tagomashi sakamakon sabon tarihi da fim din SAREENA ya kafa yayin da ake nuna shi a Sinima. Fim din, wanda kamfanin Maishadda In…
JARIDAR DIMOKURADIYYA:Rahotannin bogi a Shafin Fesbuk, sun tura babban Jarumin masanaantar shirya Fina-finan Hausa na Kannywood Lahira kuma labarin bogin yayi yawo sosai. Wannan kuwa ba kowa bane ill…
1. Ki kula da sahar Facebook, ba wajen wasa ba ce da yin abin da aka ga dama. 2. Ki kyautata abin da zaki rubuta a shafinka, ki sani duk abin da kika rubuta zai riqa yawo, zai kai inda baki taba tuna…
Kishi wata dabi'a ce da Allah ya halicci mata da shi, Nana A'isha tana cewa : "Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na yiwa Khadijah, kuma ban taba ganinta ba, saboda yadda naji Annabi s.a.w ya…
Wannan sabon bidiyon sarkin wakar san kano ce da munka zo muku da ita wanda yayiwa sarkin mubi jidda. Wanda a kullum wannan shafin idan bidiyo ne yakan dauko daga channel din mawakin wato sarkin waka…
Babbar matsalace yarinya budurwa ta bukaci mahaifinta yayi mata aure yaki yarda - Ana samun iyaye wadanda suke da tsattsauran ra'ayi, suce dole sai 'ya'yansu sunyi karatun boko kafin suyi musu aure -…
...to ga jerin wasu manyan ayyuka da Buhari ya yi a yankin Arewa 1. Aikin hanya mafi tsawo kuma mafi girma a Nijeriya da gwamnatin Buhari take yi a Arewa ne, yana da nisan sama da kilometer dari 450,…
Wannan Shine Katin Na Kungiyar Kwankwasiyya Wanda Ta Kirkira Domin Tallafama Al'ummar Ya ce yanzu haka kungiyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun dalibai 370 domin suje suyi karatun su a kasas…
Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film a matsayin fitsararriya, Maryam Yahaya ta bayyana hakanne acikin tattaunawarta da shirin Taurarunmu na tasha…
A yau shafin Hausaloaded blog munzo muku da wani labari da jarumi Ty shaba ya walafa a shafinsa na Instagram ga jawabinsa. "Next level or Next cable? BUDADDIYAR WASIKA: Zuwa ga Mai girma shugaban kas…