A lokacin Jonathan an ce gwamnati ce take kashe musulmai har ana huduba a masallatai malamai na kuka. Yanzu kowa ya yi shiru kamar mutanen Zamfara ba musulmai bane. Ra'ayin Sadiq Zazzabi ©HausaLoaded…
A lokacin Jonathan an ce gwamnati ce take kashe musulmai har ana huduba a masallatai malamai na kuka. Yanzu kowa ya yi shiru kamar mutanen Zamfara ba musulmai bane. Ra'ayin Sadiq Zazzabi ©HausaLoaded…
Na daya yin murmushi idan ka kalli fuskar matarka. Manzon Allah saw yace murmushinka a fuskar Dan uwanka sadaka ne. Tirmiziy Na biyu sunbatar mace idan zaka fita (kiss) Nana Aisha tace MANZON AL…
Wannan dai wasu sababbin hotunan shahararren mawaki ne hussaini danko da budurwa da zai aura nan gaba kada ina za'a daura aurensu Kamar haka:- 26/04/2019 Allah ya nuna mana wannan rana. ©HausaLoaded …
Daga Fulani Shuaibu JARIDAR DIMOKURADIYYA:Babban Abun da yake bani tsoro wani lokaci ya saka in zubar da hawaye shine, mafi yawancin Jarumai Mata na masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, …
Wannan wasu Zafaffan hotuna ne na jaruma Maryam weezery wanda sunka burge mutane. ©HausaLoaded …
1 - Ki zama kamar baiwa ga mijinki, sai shima ya zama kamar bawa a gare ki. 2 - Kada ki nisance shi, sai ya manta dake. 3 - Ki kiyaye masa hancin sa,jinsa, da ganinsa; kada ya shaki wani abu daga gar…
Ga dukkan alamu dai rikici ya sake bayyana karara tsakanin manyan taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zango. An jima ana ganin alamar hakan a cikin sakonnin da Adamun ke sakawa a shafukans…
Masha Allah da irin wannan sadaka da Allah ya baiwa jarumi Ramadan booth Allah ya raya bisa sunnah ya ha mahaifiyar yaron Lafiya. ©HausaLoaded …
Wannan abu dai duk ya faru yau ne da jarumar ta saki wadanan hotuna a shafinta na instagram. ©HausaLoaded …
Wasu manyan-manyan malaman addinin Musulunci sun yi kira da babbar murya ga Shugaba Muhammadu Buhari da gwamnatinsa da su kawo karshen kisan gillar da ake yi wa jama'a a sassa da dama na Najeriya. Ko…
Wannan wani sabon hotune da jaruma amina amal ta dora a shafinta na instagram sai daga bayya ta samu comments daga mabiya shafinta. Ga kadan daga cikin comments din mutane. ©HausaLoaded …
Shugaba Buhari ya ce "Ta yaya zan yi farin ciki ko in kauda kai da irin wannan kisan rashin imani da barayi ke yi wa al'umma? Ni fa dan adam ne, kuma nasan irin bakin ciki da radadi da yan uwan wadan…
Kalli hoton da Nafisa Abdullahi ta saka da yasa wasu suka fara tambayarta ko ta koma Kiristane? Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka hoton gunkinnan na birnin New York dake k…
Fitattacen malamin addinin islaman nan Shiekh Abdallah Gadon Ƙaya ya ce abubuwan da su ke faruwa na kashe-kashe da akeyi a jihar Zamfara yafi ƙarfin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Da yake bayani a …