Wannan page na facebook shine kadai page Dina, Duk wani page da ake amfani da Nura M Inuwa ba nawa bane. Masoya Na kune abin alfahari na, abinda zai cutar daku shine abin gudu na. Kamar yadda kuka Saba nuna min soyayya nima haka bazan iya Gudun kuba, Naku Har Kullum Nura M Inuwa."
©HausaLoaded
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.