Itama dai maryam wazeery ba'a barta a baya ba ta fitar da kyawawan Hotunan ta na nuna farinci da wannan lokaci da Allah ya nuna mana wanda muna rokon Allah ya karbi ibadarmu amen.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top