Kalli Zafaffan hotunan Jaruma Samira Ahmed Tsohuwar matar T Y Shaba

Tsohuwar jarumar kannywood samira Ahmad wanda sun kayi aure da Ty shaba wanda yanzu haka suna da Diya A tsakaninsu ,sai dai yanzu basu tare ma'ana ya saketa bata gidansa. ©HausaLoaded …

Read more »

Kuncin Talauci Ya Saka Mahaifyar Shahararren Tsohon Dan Kwallon Nijeriya Rashidi Yekini Ta Fara Sayar Da Biredi

Mahaifiyar Fitaccen Ɗan Wasan Ƙwallon Ƙafa na ƙungiyar Super Eagles wato marigayi Rashidi Yekini ta fara siyar da biredi a garin Ila da ke jihar Kwara Tun da farko wasu Rahotanni sun bayyana cewa tun…

Read more »

Janet Jackson da Chris Brown da 50 Cent sun cashe a Saudiyya (Hotuna)

Fitattun mawaka da makadan Amurka sun cashe a birnin Jeddah na Saudiyya, bikin casu da 'yan kasar suka dade suna jira. An gudanar da gagarumin bikin casun ne a dandalin Sarki Abdallah a birnin Jedda,…

Read more »

VIDEO : Wajibcin Gwajin Lafiya Kafin Aure - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
VIDEO : Wajibcin Gwajin Lafiya Kafin Aure - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Malam Aminu Ibrahim daurawa yayi takaicen bidiyo kan masu tambaya akan shin ya halata ayi gwajin lafiya Kafin aure ga ma'aurata. Ga link nan Domin gani da idonku. https://www.facebook.com/19364345738…

Read more »

AUDIO : Maganin Kidnappers Masu Garkuwa Da Mutane Masu Satar Mutane :- Sheikh Kabiru Gombe
AUDIO : Maganin Kidnappers Masu Garkuwa Da Mutane Masu Satar Mutane :- Sheikh Kabiru Gombe

✉✉✉✉✉✉✉✉✉✉✉ Tare da: Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe Muhadarar Da Mal Ya Gabatar Kenan A Masallacin Juma a Na Malali Low Cost Kaduna Jiya 17/july 219.    Download Audio Now Ayi sauraro lafiya…

Read more »

Kalli Hotunan Shahararun Yan Kwallo Ahmed Musa Da A Shehu Suna Shakatawa A Kasar Cairo

Wannan wasu sababbin hotuna ne da dan kwallon Nigeria kuma dan arewa wanda a cikin garin sokoto . ©HausaLoaded …

Read more »

Hanyoyin Mallakar Zuciyar Iyali Cikin Sauki Ga Magidanta
Hanyoyin Mallakar Zuciyar Iyali Cikin Sauki Ga Magidanta

Kowane magidanci yana son ya mallaki zuciyar matarsa, domin samun kwanciyar hankali a cikin gidansa. Sai dai kuma ba kowa wani magida ne ya san yadda zai mallaki zuciyar matarsa ba. Lallai magidanta …

Read more »

Duk wanda yace an yiwa Annabi sihiri a kashe shi - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
Duk wanda yace an yiwa Annabi sihiri a kashe shi - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Marigayi Dr. Abubakar Mahmud Gumi a wani tafsiri nashi ya bayyana cewa duk wanda ya yadda cewa an yiwa annabi sihiri hukuncin shi kisa - Malamin yayi tsokaci akan irin kariyar da Allah ya ce zai bai …

Read more »

VIDEO: Malamai Sun Fara Martani Mai Zafi Akan Zalincin Da Ake Yiwa Yan Arewa Na Yunwa Da Talauci

A cikin wannan bidiyo zakuji irin yadda malamai nayi bayyani sosai kan irin halin yadda uwanmu yan arewa da suke ciki. Allah yasa mu dace ya baku zama lafiya da arziki amen. ©HausaLoaded …

Read more »

VIDEO: Karya ne Ba 12 Ga Watan Rabi'ul Auwal Anka Haifi Annabi Muhammad s.a.w Ba - Sheikh Albani Zaria (Rahimahullah)

A cikin wannan bidiyo malam yayi bayyani mai gamsarwa akan irin karya ce karya cen da ake rudewa dalibai yan islamiyya da ranar da anka haifi Annabi Muhammad s.a.w Ga bidiyon nan ©HausaLoaded …

Read more »

Maganin kumburin Dasasi Ko Ciwo (Swelling Of Gum)
Maganin kumburin Dasasi Ko Ciwo (Swelling Of Gum)

Ai Sharin Dan Allah    Ga duk wanda Allah ya jarraba da wannan lalaura sai yai kokari ya jarraba wannan fa'ida insha Allah,Allah zai yaye masa ita. ZA'A NEMI 1. Man Habbatussauda 2. Man Zaitun 3. Man…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama sadau Da Fati Washa Yan kwalisa Da Suke Burge Mutane

Fati Washa da rahama sadau aminan juna ne dai wanda gaskiya sosai wanda sunkayi kyau sosai. ©HausaLoaded …

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Jarumai kannywood Da sunka Halarci Murna zagayowar haifuwar Maryam yahya

A jiya ne dai maryam yahaya ta bayyana itace ranar haihuwar ta wanda shine daga cikin abokan sana'ar ta sunka halarta ga hotunan kar haka:- Tare da ado gwanja Tare da Aisha Humairah Tare da Maryam ab…

Read more »

AUDIO & VIDEO : Garzali miko - Hadizatou Video HD

A gaskiya wannan wakar ta dadi sosai wanda a gaskiya zaku fahimci wannan shekarar tashi ce a fagen wakoki. Wanda daman kunsan shi lokaci haka yake idan kai ne yau , gobe ba kai bane to yanzu kam ta j…

Read more »
 
Top