To yau ma munzo muku da sabuwa wakar man gyada baya kwana wato Nazifi Asnanic da wakar sa mai suna "Dama Ace". To shidai wannan mawaka baya bukatar wani dogon surutu a wajenku saboda haka ga link nan…
To yau ma munzo muku da sabuwa wakar man gyada baya kwana wato Nazifi Asnanic da wakar sa mai suna "Dama Ace". To shidai wannan mawaka baya bukatar wani dogon surutu a wajenku saboda haka ga link nan…
Tonga A U Abdul A duk lokacin da kaga mace na cewa sai mai kaza da kaza zan aura bata fada kogin soyayya ba. Ga mace sake tsakiyar kogin soyayya babu ruwanta da yiwa Wanda take so ka'ida. Dayawa daga…
Wannan yana da cikin hotunan tsohuwar jarumar shirya fina finai hausa wanda Allah ya albarkaceta da Diya Wanda anka sanyawa suna Aisha Humaira Allah ya raya a bisa Sunnah. ©HausaLoaded …
Sheikh Bin Uthman ya bayyana cewa duk wani mutumi da zai fito ya ce azumin sittu shawwal bidi'a ne to jahili ne - Ya ce babu yadda za ayi duk hadisan da suka sunnartar da azumin, haka kawai dare daya…
Yadda Ake Yiwa Masu Aikata Zina (Allah Ya Shirya Mu) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Wannan wasu hotunan jaruma ne cikin jirgi zuwa wani gari irin daukar da murmushi ya burge jama'a shiyasa muka kawo muku. ©HausaLoaded …
Rahotanni sun kawo cewa kungiyoyin mabiya addinin Islama na gangami domn ganin an basu izinin gina masallaci a birnin Askum da ke kasar Habasha. Mabiya addinin Kirista a yankin na yiwa birnin kallon …
- Wata budurwa ta bada wasu dalilai dake nuna cewa soyayya da maza masu aure tafi dadi fiye da soyayya da samari - Budurwar ta bayyana cewa mace tafi samun kwanciyar hankali da kulawa idan tana soyay…
Daya daga cikin manyan jaruman wasan fina-finan Hausa na Kannywood yayi wani muhimmin kira ga gwamnatin Najeriya - Inda ya bukaci gwamnati ta kai masana'antar tasu dauki domin farfadoda masana'antar …
'Yar gidan gwamna Ganduje ta maida wa mutanen da suke hawa shafukan sada zumunta suna cin mutuncin mahaifinta martani - A wannan karon Fatima ta yiwa mutanen zuwan ba zata, inda ta dinga binsu daya b…
Assalamu alaikum warahamatullah a yau na kara zo muku sabuwa wakar limamin mata wanda kunka fi sani da ado gwanja da sabuwa wakar sa mai suna "Nazaune". Muna dauke da audio da bidiyo na wannan wakar …
Wannan wasu hotunan jaruma aisha aliyu tsamiya ne wanda sunyi zara a duniyar instagram. ©HausaLoaded …
Gwamnatin Kano Nacigaba da Anfani da Hukumar Tace Finafinai da Wakoki na Jahar Kano Wajen Kama Mawakan Kwankwasiyya dake Fadin Jahar Kano. Yanzu Muke Samun Labarin Cewa Bayan Sati Daya da Kama Murlta…
Wannan sune wasu zafaffan hotunan rahama sarau wanda a gaskiya sun samu likes sosai a shafukanta na sada zumunta kamar instagram, facebook and Twitter. ©HausaLoaded …
Wani bawan Allah me suna mubarak Umar ya bayyana irin yanda jarumar fim, Halima ke burgeshi inda ya bukaci daukar hoto da ita a duk sanda ta shirya. Ya aika mata da sakonne ta Twitter bayan da ta sak…