Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin hamisu Breaker mai suna 'Daga Yarda'. Hamisu Breaker mai 'jarumar mata'...
Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin hamisu Breaker mai suna 'Daga Yarda'. Hamisu Breaker mai 'jarumar mata'...
Wannan bishiyar ce Manzon Allah SAW ya sha inuwa a karkashinta. Saboda albarkarsa yau sama da shekaru 1400 amma tana nan cike da koren gany...
Hoton diyar sarkin Kano, Khadija Sanusi tana gaisawa da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a yayin da mahaifin nata ke gabatar ...
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Muhammad da aka fi sani da Hadizan Saima ta bayyana cewa abinda ke fata mata rai shine irin yanda zaka ...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum kenan a wannan hoton inda yayi gaisuwarnan da ministan sadarwa kuma shehin malamin Addinin Islama...
Amfanin cin danyen gurji suna da yawa kamar yadda wani masanin ilimin hada magunguna mai suna Gurama Gurama A. ya bayyana. Cucumbe...
Yadda ake shafa haxin gurji Assalamu alaikum mata. Tare da fatar kuna cikin koshin lafiya. Za a ga mata suna tsufa da wuri sakamakon ...
Kyakkyawar diyar tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki, Fatima kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau wanda ta dauka d...
Wannan wani matashine daya kammala jami'ar Nnamdi Azikiwe me Suna Anthony Obikwelu inda ya kera na'urar dake mayar da kayayyakin ro...
Rikici Tsakanin Maryam Yahaya Da Rahama Sadau Domin saukarda wannan videon saika shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video...
Ina neman saurayin da zai semun iPhone muyi soyayya kafun adena yayinta Ina neman saurayin da zai semun iPhone muyi soyayya dashi inji wa...
Yin aure, abune da ya dace da hankali da shari'a da al'ada mai kyau. Akwai hikmomi masu tarin yawa wajan yin aure, ga maza da mata...
Wannan dai waka ce wanda Garzali Miko ya rera mai taken "Gidan Gala" kai da jin sunan gala kasan cewa Inda ake nufi da gala. ...
Jarumi, Adam Zango wanda tauraruwar sa take haskawa a cikkin jerin jaruman masana’antar Kannywood, ya daina bin dukannin abokan sa na shafi...
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma Asma'u Ahmad da ke cikin masana'antar kannywood da take bautar kasa a halin yanzu wato Nysc. ...