Film Trailer : KARAMIN SANI staring:- A zang ,Sadiq s sadiq ,Rikadawa,Jamila Nagudu and other's
Film Trailer : KARAMIN SANI staring:- A zang ,Sadiq s sadiq ,Rikadawa,Jamila Nagudu and other's

Wannan wani sabon shiri da zai kayatar da ku a shekara 2020 wanda zaku sha kallo a cikin wannan film ne dai Rabi'u Rikadawa ke fito ...

Read more »

MUSIC : Ali Jita - Aiye Mama (Maryam)
MUSIC : Ali Jita - Aiye Mama (Maryam)

Wannan wata sabuwa waka ce da ali jita ya rerawa wasu amare wanda ita dai wannan amarya sunanta maryam amma suna mata laƙabi da mamah. ...

Read more »

Babu Matsin lamba Da Zai Sa In Saki El-zazzaky - Nasir El-Rufa'i
Babu Matsin lamba Da Zai Sa In Saki El-zazzaky - Nasir El-Rufa'i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce babu matsin lambar da zai saka ya saki shugaban kungiyar IMN, Ibrahim Legithausa na ruwaito. G...

Read more »

Audio KAR KU BARI A BAKU LABARI : Dambarwa ke Faruwa Gabas Ta Tsakiya - Dr Muhammad sani Umar Rijiyar lemo
Audio KAR KU BARI A BAKU LABARI : Dambarwa ke Faruwa Gabas Ta Tsakiya - Dr Muhammad sani Umar Rijiyar lemo

Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemj yayi cikakken bayani da fashin baki akan siyasar duniya musamman gabas ta tsakiya, da ta...

Read more »

GYARAN FUSKA DA FATA,CIKINS SAUKI.
GYARAN FUSKA DA FATA,CIKINS SAUKI.

  a yau zamuyi bayani game da gyarna fata, musamman masu fama da yawan kananan kuaraje da yawan gumin fuska da maiko na fuska. Ga du...

Read more »

Jarumin Kannywood Ya Tallafa Wa Almajirai 1,000 A Kano
Jarumin Kannywood Ya Tallafa Wa Almajirai 1,000 A Kano

YA jiya jumma’a ne, Hassan Giggs, produsa kuma jarumi a masa’anatar fim ta Kannywood ya tallafa wa da fiye da almajirai 1,000 da kayayaki d...

Read more »

Za a yi fim mai suna 'Kano' da jaruman Hausa da na kudu da na Amurka
Za a yi fim mai suna 'Kano' da jaruman Hausa da na kudu da na Amurka

A KARO na farko, Gwamnatin Jihar Kano za ta shirya wani katafaren fim mai ɗauke da jaruman manyan masana'antun fim na duniya, wato na H...

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Murna Juma'ah
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Murna Juma'ah

Wannan suna daga cikin hotunan da jarumar ke burgeta shine ta dora su domin nuna farin ciki da alfahari da wannan babbar rana. ...

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

Kannywood: Abubuwan 5 da za su dauki hankali a shekarar 2020
Kannywood: Abubuwan 5 da za su dauki hankali a shekarar 2020

Kamar yadda aka sani, Masana’antar Kannywood masana’anta ce da ta ba dimbin mutane aikin yi, musamman a Arewacin Najeriya kamar yadda takwa...

Read more »

Ali Nuhu yayi askin rabin miliyan: Abinda babu jarumin Kannywood da ya taba yi
Ali Nuhu yayi askin rabin miliyan: Abinda babu jarumin Kannywood da ya taba yi

Ali Nuhu, Sarki na daya daga cikin jigo a masana'antar fina-finan Hausa wanda ya bayar da gudummuwa matuka wajan ci gaban masana'an...

Read more »

Sana'ar fim na samar da rufin asiri, inji Khadija Mustapha
Sana'ar fim na samar da rufin asiri, inji Khadija Mustapha

ƊAYA daga cikin manyan matan Kannywood, Hajiya Khadija Mustapha, ta bayyana harkar fim a matsayin sana'a a gare ta saboda irin yadda ta...

Read more »

Shirin 'Nih'lah' zai kawo sauyi a Kannywood kamar yadda mu ka yi da 'Sarki Jatau' - Barde
Shirin 'Nih'lah' zai kawo sauyi a Kannywood kamar yadda mu ka yi da 'Sarki Jatau' - Barde

BABBAN furodusan wani sabon fim da zai fito a wannan makon mai suna 'Nih'lah', Alhaji Habibu Barde Muhammad, ya bugi ƙirjin cew...

Read more »

Ɓarayi sun kwashi kayan N1.6m a shagon Jaruma Samira Saje
Ɓarayi sun kwashi kayan N1.6m a shagon Jaruma Samira Saje

WASU mutane a Kano waɗanda ba a san ko su wanene ba sun kai farmaki a shagon fitacciyar jaruma Ruƙayya Sulaiman Saje, inda su ka sace kaya ...

Read more »

MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu
MUSIC : Sababbin wakokin Abdul D One Gudu Biyu

Wadannan suna daga cikin sababbin wakokin abdul d one Wanda a kullum shafin Hausaloaded yana kokari wajen kawo musu wakokin wannan matas...

Read more »
 
Top