Cudanya Da 'yan Nollywood Ba wani Abu bane illa cigaban Kannywood -Hadiza Muhammad
Cudanya Da 'yan Nollywood Ba wani Abu bane illa cigaban Kannywood -Hadiza Muhammad

Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Muhammad wadda aka fi sa ni da Hadizan Saima ta tabbatar cewar a kwanakin baya ta samu gayyata zuwa kudancin kasar nan domin ta yi fim din Northflix na ruwaito. Ja…

Read more »

Music : Abdul D One - Murjanatu Yar Gata
Music : Abdul D One - Murjanatu Yar Gata

Abdul d one mai 'yar makaranta' da 'aisha Humairah' a yau ma yazo muku da Zafaffa wakarsa mai suna "Murjanatu Yar Gata" wannan waka ta samu kalamai da kida mai dadi. Wanda Zaku jinjinawa wannan mawak…

Read more »

Music :Abdul D One -Mutuwa Sanadi
Music :Abdul D One -Mutuwa Sanadi

Wannan waka dai kam tabbas haka take muyuwa sanadi ce na zamon yaro maraya. Ya zamo wasu su shiga wani kuncin rayuwa mai mayar da mata zawarawa mai . Wakar ' mutuwa sanadi' bata bukatar wani tsayawa …

Read more »

MUSIC : Abdul D One - So Da So
MUSIC : Abdul D One - So Da So

Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin  matashin mawaki Abdul D One mai suna "So Da So". Kalma 'so' ga duk bahaushe yasan abinda ake nufo da ita wata Allah kana soyayya ko baka yi to sa m…

Read more »

Hanyoyin kula da jiki
Hanyoyin kula da jiki

Gangar jikinmu abu ne da ya kamata mu kula da shi domin samun jin dadi. In ko ba haka ba za a hadu da cututtuka da dama. Mata musamman wadanda suka haihu ya kamata su san yadda za su kula da jikinsu …

Read more »

MUSIC : Ahmad shanawa - Gazuzu
MUSIC : Ahmad shanawa - Gazuzu

Albishirinku ma'abota sauraren wakoki a yau na sake zo muku da wakar Ahmad shanawa baban chakwai Wanda shina ba baida bukatar yi muku dogon bayyani. Kun san shi a wajen wakokin Soyayya irin "babban c…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A Dubai Wajen shakatawa

Wannan duk suna daga cikin hotunan fati washa a kasar dubai emirates a wajen cika fallin yan fim inji yan salon magana. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

MUSIC : Abdul D One - Kiban Zuma
MUSIC : Abdul D One - Kiban Zuma

Wannan wata sabuwa waka ce ta abdul d one ta wannan shekara mai suna " kiban zuma". Abdul d one ba sabon mawaki bane a gurinku ina fatan cewa kunsashi faden wakokin soyayya shine mai "Abinda yake rai…

Read more »

Abubuwa 7 dake kawo kaikayin kai da yadda za a kiyaye
Abubuwa 7 dake kawo kaikayin kai da yadda za a kiyaye

Kaikayin kai matsala ce da ake yawan fama da shi sannan da dama a cikin mutane basu san dalilin da ya sa hakan ke faruwa ba. Wasu likitoci da suka kware a kula da lafiyar farce, gashi da fata dake Ha…

Read more »

Abubuwan Dake Kashe Maza A Lokacin Jima'i
Abubuwan Dake Kashe Maza A Lokacin Jima'i

An jima ana samun hadarin mutuwan maza akan mata a lokacin da suke jima'i. Tarihi ya kawo manyan mutane maza da yawa da suka mutu akan mata. Mutumin da tarihi ya nuna shine ya soma mutuwa akan mace s…

Read more »

Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon Da Fati Washa A Wajen Chilling

Masu layya nacin nama lallai idan kana da kudi kana sha'aninka amma dai Allah ya rabamu da batun kudi. Babu komai lokaci ne muma muna zuwa in sha Allah. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLo…

Read more »

MUSIC : Abdul D one x Melery - Sako
MUSIC : Abdul D one x Melery - Sako

A cikin farkon wannan shekara shahararun matasa abdul d one da kuma Muhammad melery da sabuwa waka mai suna " Sako". Wannan waka dai da ji kasan akwai magana da a cikin wakar. Download Audio Now Mun …

Read more »

Wata sabuwa : Hamisu Breaker Ya zamo Gwarzon Nigerian Top Music video

Mawaki hamisu Breaker yayi abin azo a gani a cikin shekarar da ta gabata inda yazo shine na Biyar cikin Nigerian top music 2019. Wannnan wakar dai itace "Karshen kauna"  wanda idan baku manta ba Haus…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Da Hadiza Gabon A Dubai Wajen shakatawa

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma suna can suna shakatawa a kasar dubai wanda sukam wannan iska sai dai sun dawo amma bashi ake jinsa ba. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Mata Sunfi Jaraba A Lokacin Sanyi
Mata Sunfi Jaraba A Lokacin Sanyi

A dabi'ance, mata sunfi maza jaraba a lokacin yanayin sanyi. Su kuma maza a lokacin zafi.  Sai dai ana iya samun sauyi game da hakan ga wasu mutanen. Amma kamar yadda bincike ya tabbar su mata jaraba…

Read more »
 
Top