Dalilan sa suka sa nakoma Lagos – Adam Zango Fitaccen Jarumin Finafinan kanny Wood kuma shahararren mawakinnan Adam A zango ya bayyana dalilan dasuka sanyashi komawa Lagos Da zama. Jarumin yabayyana …
Dalilan sa suka sa nakoma Lagos – Adam Zango Fitaccen Jarumin Finafinan kanny Wood kuma shahararren mawakinnan Adam A zango ya bayyana dalilan dasuka sanyashi komawa Lagos Da zama. Jarumin yabayyana …
A cikin wata hira da bbchausa keyi sun jaruman masana'antar kannywood mai suna daga bakin mai ita a nan ne suke yiwa mutum tambayoyi akan sha'anin rayuwarsa. Bari dai ba sai na cikanku da surutu ba, …
Jaruma hadiza aliyu gabon itama dai ta hwa jirgi mai saukar unguwar wanda wannan ya baiwa mutane mamaki ta hau kasada sosai. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Tsangayar Malam A darasin mu na baya mun kawo wasu dalilan dake sa 'yan mata soyayya da tsoffin maza. Yanzu kuma mun binciko wasu dalilan dake sa mata masu karancin shekaru auren mazan da sukayi jika…
Tsangayar Malam Mun sha kawo darusa da dama akan hanyoyin da za a gamsar da juna musamman tsakanin ma'aurata. Ganin yadda wasu mata ma'aurata da suke samun matsalar rashin samun gamsuwa a duk lokacin…
Yanzu-Yanzu:Mutane Goma Da Zasu Jagoranci Sulhu Tsakanin Sarki Sunusi Da Gwamna Ganduje. Wasu Manyan Dattawan Arewa Sunkafa Wani Kwamiti Na mutum goma Da zasuyi Sulhu tsakanin Mai martaba Sarki Sunusi…
Wannan malamin idan baku manta a baya ba yayi magana akan adam a Zango wanda har ya kawo sunka fara sa'insa da malamin to shine kuma ya dawo kan abinda rahama sadau tayi wato fita ta tsiraici. Yayi m…
Kamar yadda kunka sani cewa a kullum Abubuwa kan faru a masana'antar kannywood wanda mutane ke saurin daukar zafi duba da irin ikirarin da yan masana'antar ke cewa suna gyaran tarbiyya ne. Wasu naga…
Jaruma Rahama sadau tayi shagali sosai wajan murnar bikin ranar zagayowar hahuwarta inda manyan mawakan Hausa hip hop suka samu halattar waja kamar irinsu clasiq etc... Domin saukarda wannan videon s…
Ra’ayi Riga: Menene Ra’ayin mutane akan rikicin Sarki Sunusi Da Ganduje. Wannan Shiri na ra’ayi Riga zai kawo maku ra’ayin al’ummar Nigeria akan abinda masana Ke kallon rikicine tsakanin sarkin kano M…
1. RAGE HAWAN-JINI : Abisa wasu bayanai masu inganci da muka tattaro na wasu masana kimiyya, yin jima'i tsakanin ma'aurata na taimakawa wajen rage hawan-jini a lokacin da yake hauhawa. 2. HUCE WAHALA…
ALLAH ya yi wa mahaifin fitacciyar jaruma Maimuna Mohammed (Watayarinya) rasuwa a ranar juma'a Jarumar ta tabbatar wa da mujallar Fim cewa mahaifin nata, Alhaji Muhammad Hameed, ya rasu ne a yau a Ka…
Aliko Dangote shine bakin mutum mafi kudi a duniya a yau. Ba abun mamaki bane idan aka ce yana rayuwa a gidan da za a kira da 'aljannar duniya'. Rade-radi sun bayyana cewa, gidan Aliko Dangote ya kai…
An yanke wa wani malamin jami'an da ya yi batanci ga Annabi Muhammad SAW a shafinsa na sada zumunta hukuncin kisa. Malamain jami'ar mai suna Junaid Hafeez, yana tsare ne a hannun hukuma bayan ya wall…
Alhamdulillah Rabbil Alameen,a yau kamar yadda yan uwa suka bukaci a kawo musu maganin ciwon hakuri to yau Allah ya nufa gashi mun kawo. Kuma wannan fa'ida tana da karfi da tasiri sosai da sosai,abin…