Rugujewar ilimi rugujewar kasa ce
Rugujewar ilimi rugujewar kasa ce

By BALARABE LADAN  A kofar shiga wata jami’a a kasar Afirka ta Kudu an rubuta wani sako kamar haka: “Ruguza kowace kasa ba ya bukatar sai an yi amfani da bama-bamai ko makamai masu linzami, abin da a…

Read more »

Yanda Wata Mata Ta Kunyatar Dani Ta Hanyar Runguma Da Sumbatana – Ali Nuhu
Yanda Wata Mata Ta Kunyatar Dani Ta Hanyar Runguma Da Sumbatana – Ali Nuhu

A hirar da yayi da jaridar Punch, Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya bayyana avu mafi bashi kunya da masoyanshi mata suka mai. Ali ya bayyana cewa na farko suna kasar Saudiyya shi da matar…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Zuhailat Ibrahim (Zeepretty) Na Karshen Mako

Jaruma zuhailat Ibrahim wanda anka fi sani Zeepretty itama tayi zarah cikin wannan mako a shafin instagram. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Shawara Ga Yan Uwana Mata Masu Son Yin Aure
Shawara Ga Yan Uwana Mata Masu Son Yin Aure

بسم الله الرحمن الرحيم. => Yaku Yan uwana Mata masu daraja, ba komai yasa mafi yawa rubutuna yafi laqantuwa daku ba sai don kune cigaban wannan alummar, tabbas idan mata suka gyaru to alummar cikinsu…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

VIDEO : Ado Gwanja Ft Maryam Yahya _ Rawa (Official Video

Wannan sabon bidiyo ne na wakar ado gwanja rawa langa langa wadda ya rerawa mata shine yayi bidiyon tare da maryam yahya. To a jiya ne mai wakar ta fitar da wakar a shafinsa na Youtube shine munka ka…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 7) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 6) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 5) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 4) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

VIdeo : GIDAN BADAMASI (Episode 3) Latest Hausa Series

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…

Read more »

Tirkashi: An kamo Dino Melaye yana siyan kuri'u (Hoto)
Tirkashi: An kamo Dino Melaye yana siyan kuri'u (Hoto)

An gano tsohon sanata mai wakiltan mazabar Kogi ta Yamma, Dino Melaye a cikin wani hoto da ya yi kama da cewa yana rabawa masu kada kuri'a kudi a mazabarsa. Daily Nigerian ta ruwaito cewa an dauki ho…

Read more »

Tirkashi: Ko uwa Ta Ba ta Isa Ta Raba Ni Da Zahraddeen Sani Ba - Adama Muhammad
Tirkashi: Ko uwa Ta Ba ta Isa Ta Raba Ni Da Zahraddeen Sani Ba - Adama Muhammad

-Jaruman fina-finan Hausa kan samu masoya masu tarin yawa wadanda suke sha’awar fina-finansu - Farin jinin nan kuwa ne ya jawo wata mata mai suna Adama Muhammad ga Zahradeen Sani - Bayan kwanaki hudu…

Read more »

Gare ki uwar ’ya’ya
Gare ki uwar ’ya’ya

Aminicin Allah da rahamarSa su tabbata gare ki, ya ke uwar ’ya’ya! Bayan haka na san kina sane da cewa a matsayinki ta uwa ke ce ginshiki mafi girma na samar da al’umma tagari. Idan ba ki kintsa gida…

Read more »

Daga Karshe Darakta Aminu S Bono Ya Baiwa Adam A Zango Hakuri
Daga Karshe Darakta Aminu S Bono Ya Baiwa Adam A Zango Hakuri

Bayyan ko wane ya fadi albarkacin bakinsa shine wannan darakta ya fitar da wani jawabi mai hikima. "Assalamu Alaikum Da fari ina mai Baku hakuri masoya da abokan Sana,a wanda suka hanani bacci cikin …

Read more »
 
Top